Korona ta yi ajalin Honarabul Danlami Hamza a Kano

0

Fitaccen dan majalisar Tarayya wanda ya wakilci shiyar Kano a majalisar Tarayya ya rasu a asibitin killace masu fama da Korona a Kano ranar Lahadi.

An yi wa marigayi Hamza sutura a fage da misalin Karfe 5 na yamma sannan an rufe shi a makabartar Abbatoir dage Fage.

An rufe ta hanyar bin sharuddan Korona.

Marigayi Hamza ya wakilci wakilci mutanen jihar Kano, daga 1999 zuwa 2011 karkashin jam’iyyar APP.

Share.

game da Author