• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

KORONA: Sama da mutum Dubu suka kamu ranar Laraba a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
December 23, 2020
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Sama da mutum Dubu suka kamu ranar Laraba a Najeriya

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 1,133 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Laraba.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Laraba sun nuna cewa Legas ta samu karin mutum –397, FCT-357, Kaduna-81, Filato-63, Katsina-46, Sokoto-32, Oyo-28, Ogun-21, Kano-19, Rivers-18, Osun-13, Edo-12, Niger-12, Bayelsa-11, Borno-11, Bauchi-8, Jigawa-2 da Ondo-2.

Yanzu mutum 80,922 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 69,274 sun warke, 1,236 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 10,412 ke dauke da cutar a Najeriya.

A ranar Talata, mutum 999 suka kamu a Najeriya, jihohin Kaduna, Legas, Filato da Babban birnin Tarayya, Abuja ne suka fi yawan wadanda suka kamu.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 27,488, FCT –10,479, Oyo – 3,821, Edo –2,802, Delta –1,843, Rivers 3,311, Kano –2,100, Ogun–2,410, Kaduna –4,709, Katsina -1,488, Ondo –1,795, Borno –789, Gombe –1,192, Bauchi –912, Ebonyi –1,091, Filato – 4,367, Enugu –1,376, Abia – 983, Imo –734, Jigawa –389, Kwara –1,328, Bayelsa –518, Nasarawa –630, Osun –992, Sokoto – 247, Niger – 393, Akwa Ibom – 413, Benue – 515, Adamawa – 355, Anambra – 299, Kebbi – 155, Zamfara – 79, Yobe – 176, Ekiti –405, Taraba- 207, Kogi – 5, da Cross Rivers – 94.

Sanata Dino Melaye, gargadi ‘yan Najeriya da gwamnatin Najeriya cewa kada su kuskura su biye wa turawa su amshi maganin rigakafin Korona, su dirka wa mutanen Najeriya.

Dino ya ce wannan magani ba gaskiya ba ne. Ya ce zuwa yanzu da aka dirka wa wasu a kasashen waje duk sun mutu cikin kwana uku.

” Ina kira ga mahukunta a kasar nan da na kasashen Afrika, cewa kada su yarda a shigo mana da wannan magani na Korona, domin ba gaskiya bane. Maganin kashe mutane yake yi. Ana so ne a yi gwajin shi a jikin bakaken fata, mu yi ta mutuwa.

” Muna nan a duniya Kansa, Kanjamau, Ciwon Siga na ta kashe mutane sama da shekaru 40 amma ba a taba samu rigakafin sa ba sai yanzu kwatsam kawai a ce wai an samo maganin lokaci guda. Wannan ba gaskiya bane.

Sai dai kuma Dino bai fadi ko a ina ne ya ga an mutu ba ko kuma da me ya dogara ga.

Ba shi kadai ba akwai wat ‘yar kasar Amurka wanda likita ce da ta koka kan rashin ingancin wannan magani na Korona a jikin mutane. Ta gargadi mutane kada su amshi maganin.

A Najeriya dai ana samun hau-hawan alkaluman wadanda suka kamu da cutar yanzu. Abin ya kai ga har an fara rurrufe makarantu da kuma saka dokoki domin kiyaye wa.

Tags: AbujaANNOBAR KoronaCutaHausakoronaLabaraiNews
Previous Post

Akalla mutum 12 suka rasu a hadarin mota da aka yi a hanyar Abuja-Kaduna ranar Laraba – Aruwan

Next Post

Mashahurin malami, tsohon Alkalin Alkalai Ahmed Lemu ya rasu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani
  • Boko Haram sun kashe mutum 32 a Barno
  • YUNƘURIN KASHE ABBA KYARI A KURKUKU: Ana shirin maida shi a hannun SSS
  • FIDDA GWANIN APC A KADUNA: Yadda surikin Buhari ya ƙi yarda El-Rufai ya yi masa yankan-gishirin-Malam, gagagir, gagagir
  • ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.