• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KORONA: Abuja da Kaduna sun yi kunnen doki a yawan mutanen da Korona ta diba ranar Litini, 34-34

Aisha YusufubyAisha Yusufu
December 1, 2020
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Cikin kwana biyu Najeriya ta samu karin mutum sama da Dubu daya, Kaduna 14, Kano 5, yanzu mutum 13, 873 suka kamu

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 145 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Litini sun nuna cewa Legas ta samu karin mutum –49, FCT-34, Kaduna-34, Filato-11, Oyo-7, Bayelsa-5, Taraba-4, Sokoto-1

Yanzu mutum 67,557 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 63,282 sun warke, 1,173 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 3,102 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 23,287, FCT –6,804, Oyo – 3,728, Edo –2,696, Delta –1,824, Rivers 2,985, Kano –1,795, Ogun –2,223, Kaduna –3,098, Katsina -1,030, Ondo –1,728, Borno –745, Gombe – 938, Bauchi –770, Ebonyi –1,055, Filato -3,869, Enugu – 1,332, Abia – 926, Imo –662, Jigawa – 331, Kwara –1,102, Bayelsa – 450, Nasarawa – 493, Osun –946, Sokoto – 166, Niger – 298, Akwa Ibom – 339, Benue – 496, Adamawa – 261, Anambra – 282, Kebbi – 93, Zamfara – 79, Yobe – 100, Ekiti – 365, Taraba- 163, Kogi – 5, da Cross Rivers – 90.
Bayan haka shugaban kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO Tedros Gheybreyesus ya yi kira ga gwamnatoci da mahukunta da su tsananta yi wa mutane gwajin cutar Korona, cewa yin haka shine hanyar dakile yaduwar cutar mafi a’ala.

Gheybreyesus ya ce yin haka zai sa a samu nasaran dakile yaduwar korona fiye da yi wa mutane allurar rigakafin cutar.

Ya yi kira ga kasashen duniya da su zage damtse wajen yi wa mutane gwajin cutar koda bayan an fidda maganin rigakafin cutar domin amfanin mutane.

Idan ba a manta ba Shugaban fannin gaggauta dakile yaduwar cututtuka na hukumar WHO Mike Ryan ya gargadin cewa maganin rigakafin cutar korona ba shine kadai zai dakile yaduwar cutar Korona ba.

Ryan ya ce samun maganin rigakafin cutar zai taimaka wajen dakile yaduwar Korona amma idan ba a hada shi da kiyaye sharuddan guje wa kamuwa da cutar ba za ta ci gaba da yaduwa.

Hanyoyi 10 don gujewa kamuwa da cutar

1. Yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu.
2. Rufe hanci da baki idan za ayi atishawa.
3. A wanke kuma a dafa nama sosai ya nuna tubus kafin a ci da kwai.
4. Rika nisanta ko kuma zama kusa da wanda ya nuna alamun rashin lafiya.
5. A saka takunkumin fuska musamman idan za a fita ko Kuma Ana cikin mutane.
6. Za a iya amfani da man tsaftace hannu Idan Babu wura da sabulu domin wanke hannu.
7. A rika zama a dakin dake da iska ko Kuma fanka.
8. A rika tsaftace muhalli akai akai.
9. A rage yawan fita Idan ba ya saka dole ba.
10. A rage yawan Zama wurin da akwai chinkoson mutane.

Tags: AbujaHausakoronaNajeriyaNews LabaraiPREMIUM TIMES
Previous Post

KISAN MANOMA: Kungiyar Manoma ta nemi a markade Dajin Sambisa, a maida shi fili

Next Post

An Damke Maina a Jamhuriyar Nijar, bayan ya jefa Sanata Ndume cikin tsomomuwar beli

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
GARGADIN KOTU GA DAN MAJALISA: Ko ka kawo dan Maina ko ka yi zaman kurkuku

An Damke Maina a Jamhuriyar Nijar, bayan ya jefa Sanata Ndume cikin tsomomuwar beli

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba
  • Gwamna Uba Sani ne ya yi Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai
  • Sanatoci 67 sun rattaba hannu Yari suke so, da karin wasu na nan tafe – Inji Abdul Ningi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.