• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Hawan kawarar Gwamna a kan masarautar kasar Zazzau mai tarihi – Dr Nasir Aminu

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
December 6, 2020
in Ra'ayi
0
Katoɓara a kan kataɓora: Ɗanyen aikin El-Rufai wajen nadin sabon Sarkin Zazzau, Dr Nasir Amin

Tun shekarar 1804, kujerar sarauta ta kasance k’ashin-bayan tsarin shugabanci a Daulolin Fulani a kasashen Arewacin Najeriya. Sarki ne yake rike da kujera mafi martaba, kuma yake kan karagar ta fi kowace karfi. A matsayinsa na shugaban addini, ana bukatar Sarki ya zama ya nuna abin da musulunci ya ce a wajen jagorancinsa.

Ana gadon sarauta ne ta dangin mahaifa (na wajen uba), an kaiyade neman kujerar ga ‘yan gidan sarauta. Tun daga kuruciya, ‘ya ‘yan sarakai su kan fara lakantar harkar shugabanci a fada, a daidai lokacin da suke samun ilmin boko kamar sauran ‘ya ‘ya. Bayan tsawon lokaci, su kan fara samun kafa da shiga a fada. Daga nan suke samun karbu wa da goyon baya a wajen manyan kusoshin gidan masarauta.

Wannan mubaya’a ce take tasiri ga ‘dan gidan sarauta wajen samun rawani ko ya rasa.

Kamar a duk tsarin damukaradiyya, babu wani gida da ake ware wa damar kamun kafa a fada. Samun mulki ya danganta ne da karfin ‘su-wa-da-wa ka sani’ da ittifikin wadanda ake yin ta da su da sauran manya a harkar. Don haka haihuwar mutum a gidan sarauta yana halatta masa samun mulki ne kawai, amma ko kusa ba wannan kadai yake sa shi ya zama ya hau karagar mulki ba.

A dalilin haka, kokarin Saraki na samun alaka da manya a ciki da wajen masarauta ne yake sa ya shiga cikin ‘yan gaba-gaban wadanda suka cancanci hawa kan gadon sarauta idan Sarki ya yi wafati.

Bayan rasuwar Sarki, masu zaben sabon sarki suna amfani da hanyoyinsu na gargajiya su zabi Magajinsa bisa al’adar Musulunci. Kafin Turawan mulkin mallaka su murkushe Daular Usmaniyya, Sarkin Musulmi ne yake da ikon amince wa da zabin da majalisar masu zaben Sarki suka yi. Daga baya aka maida wannan aiki ya rataya a kan gwamnan Turawan mallaka na Birtaniya da suke ganin sun fi kowa sanin yadda ya kamata ayi. Da aka samu ‘yancin-kai, wannan nauyi ya dawo ya rataya a kan Firimiyan Arewa, a karshe ya koma kan gwamnonin jihohi.

A tarihin sarautar Zazzau da mafi yawan masarautun Arewacin Najeriya, a kan wannan tsari ake tafiya, an cigaba da bin wannan al’adda illa a wasu tsirarrun lokuta masu ban-takaici. An samu wannan shan ban-bam ne a kasar Suleja a 1993, Sokoto a 1992, Gwandu a 2003, Borgu a 2000, Kano a 2020. A duk wadannan wurare, babu inda aka aka yi wa doka karon-tsaye kamar yadda aka yi a Zazzau a 2020.

Kafin yanzu, kasar da aka yi wa doka hawan kawarar hauka ita ce Borgu, inda aka yi watsi da matakin da masu zaben Sarki suka dauka saboda zabin gwamna. Amma abin da ya auku a Zazzau yanzu, ya zarce abin duk da ya wakana a Borgu.

A Sokoto, gwamnatin soji ta tunbuke Sarkin Musulmin da majalisa ta hadu ta zaba. Wannan shine lokacin da wasu daga waje su kayi wasa da sha’anin sarauta tun bayan tunbuke Sarki Sanusi I da aka yi daga Kano a shekarar 1963. An yi koyi da irin wannan aiki a Gwandu, inda aka yi ta fama da zuwa kotu bayan wannan katsalandan, kamar yadda ta faru a Kano.

Karshenta dai, tasirin abubuwan da suka wakana a wadannan masarautu shi ne mummunan rabuwar kai a kasashen, wanda hakan ya dakusar masu da cigaban tattalin arziki. A duk lokacin da aka tunbuke wani Sarki, ana rusa alakar dake tsakanin dangi, goyon-bayan siyasa ta kan canza alkibla, ana rasa yardar al’umma, duk da cewa a karshe za a zo a manta da wadanda suka yi wannan aika-aika.

Lamarin Zazzau ya sha ban-bam ta bangarori biyu. Na farko ta yadda gwamna ya ci mutuncin al’adar mutane wajen nadin Sarki. Akwai ban-tsoro game da yadda gwamnan yaci zarafin sarautar gargajiya. Gwamnan ya jefi masu zaben Sarkin da zargin bogin karbar cin hanci da rashawa. An kai wa mutane uku da suka fi muhimmanci a majalisar hari: Waziri, Limamin Kona da Limamin Juma’a. Wadannan mutane uku sune su ke rike da rawanin malanta a fada, suna da tasiri a cikin masarauta. Ta jifan wadannan gungu da zargi, gwamnan yana kokarin yaudarar jama’an gari, ya ruda su wajen yin abin da yake so. Gwamnan da yake mulki ta kafafen yada labarai, kamar shugaba Trump, shi ne yau yake kwakwazon a rika gudanar da abubuwa a cikin sirri.

Na biyu gwamnan yana yunkurin wulakanta shari’ar da ake yi domin kalubalantar matakin da ya dauka. Ana ji-ana gani gwamnan yana yi wa masu zaben Sarki barazana, wadanda suna cin gashin kan-su a karar da aka shigar, yana so su dauki wanda yake so a matsayin Lauyansu. An dakatar da daya daga cikin masu zaben Sarkin, an aika wa sauran takardar sammaci, har wani daga cikinsu yayi abin da gwamnan yake so.

Haka zalika an shiga an fasa kotun da ake shari’ar, bayan Alkali ya ki kai karar zuwa inda Lauyan gwamnati yake so. Akwai kuma labarin ana yi wa Alkalin dake sauraron karar barazana.

Duk da haka dai, karar da aka kai gwamnan yana jawo rabuwar kai a masarauta. Ana sa ran cewa za a iya kalubalantar hukuma a duk lokacin da aka yi rashin adalci. Gwamna yana fahimtar cewa rusa turakar da take rike da sunan Afrika – dinbin tarihin da ake ji da shi, ba abu ne mai sauki kamar karatunsa a littafi ba.

El-Rufai sai ya yi da gaske, ya yi fada da dakaru da-dama, tare da duk wani basaraken kasar Zazzau, face wasu tsirarrun malalata, akasari irin wadannan Sarakai ba su da komai wajen karfin takarar sarauta face cewa su ‘yan na-gada ne – suna da nasabar gidan sarauta.

Nasir Aminu babban malamin ilmin tattalin arziki ne a jami’ar Cardiff Metropolitan.

Tags: AminBorguDaulolin FulaniEl-RufaiHausaNajeriyaPREMIUM TIMESZazzau
Previous Post

ZABEN ZAMFARA: ‘Inkonkulusib’ – Inji Malamin Zabe, Farfesa Magawata

Next Post

2023: Jonathan ya ki nesanta kan sa da sake tsayawa takaran shugaban kasa

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda gaggan ‘Yan bindiga da suka addabi Arewa su ka yi taron sulhu da tawagar gwamnatin Tarayya a Katsina
  • An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru
  • TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa
  • FCT ABUJA: Wike ya kori shugabanni da daraktocin hukumomi 21
  • Kotu ta yi watsi da ƙarar PDP a Shari’ar gwamnan Kaduna, dalili kuwa shine wai ba ta shigar da ƙara da wuri ba

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.