• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

CACCAKAR GWAMNATIN BUHARI: Muna tare da Kukah 100 bisa 100 – Shugaban Cocin ‘Pentacostal’ PFN

Mohammed LerebyMohammed Lere
December 30, 2020
in Labarai
0
CACCAKAR GWAMNATIN BUHARI: Muna tare da Kukah 100 bisa 100 – Shugaban Cocin ‘Pentacostal’ PFN

Shugaban Cocin Pentacostal Fellowship’ na Najeriya Felix Omobude, ya bayyana cewa cocin ‘Pentacostal Fellowship’ da mabiyanta na tare da Bishop Mathew Kukah 100 bisa 100 kan ragargazar gwamnatin Muhammadu Buhari da yayi.

Omobude ya ce gaskiya Kukah ya fadi kuma duk abubuwan da ya zargi gwamnatin da yi shine cike fam a cikin ‘yan Najeriya an kasa amayo su.

” Kukah yayi kukan kura ne ya fito ya gaya wa gwamnati gaskiya game da halin da kasa ke ciki. Hakan da yayi ba laifi bane. Muna tare da shi 100 bisa 100.

” Bari ku sani, Kukah masoyin mulkin dimokradiyya ne, ba zai ce a yi wa gwamnati jutun mulki ba. A Amurka babu irin sunan da ba a kira shugaban kasar da shi ba, Trump, amma a Najeriya da zaran ka fadi ra’ayinka sai a garkame ka, wai ka zagi shugaban kasa.

Idan ba a manta ba, PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin karyata cewa da ake yo wai Bishop Kukah ya na kira da ayiwa gwamnatin Buhari juyin mulki.

Kukah ya karyata masu cewa ya nemi a yi wa Gwamnatin Buhari juyin mulki, daidai lokacin da kungiyar kare muradun musulunci ta HURIWA ta nemi a tsige shi daga cikin ‘yan kwamitin zaman lafiya na kasa.

An ruwaito Kukah ya yi wannan karin haske a ranar Talata, a lokacin da ya ke yi wa manema labarai karin haske a ranar Talata.

Sabani ya taso bayan da ya ce “da wani dan Arewa wanda ba Musulmi ne ke mulki ba, kuma ya ke nuna bambanci ko da kadan kyas daga irin yadda Buhari ke yi, ko da kankani ne, to da tuni an kifar da gwamnatin sa, kuma da tuni ana yaki.”

Ra’ayin da Kukah ya furta kan alkiblar gwamnatin Buhari ya janyo cece-ku-ce a kasar nan, inda ra’ayin malamai ya bambanta, haka ra’ayoyin al’ummar Najeriya ya rabu biyu. Daga masu goyon bayan sa cewa ya fadi gaskiya, sai masu sukar sa.

Amma a ranar Talata Kukah ya bayyana wa manema labarai cewa ba shi da matsala da Buhari, amma ya na da matsala da tsarin mulkin da ya ke yi wa Najeriya.

“Wasu jaridu ba su yi min adalci ba, da har su ka buga cewa ya nemi a yi juyin mulki. Ba ni da wani haushi ko nifaka a kan Buhari kankin kan sa.

“Na dai ce ba zai yiwu mu yarda a rika amfani da addini ana siyasa ba a matsayin cin burin siyasa ba.”

Shugaban Kungiyar MURIC, Ishaq Akintola ne ya nemi a cire Kukah daga kwamitin samar da zaman lafiya.

Haka ita ma Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa rashin daraja da rashin kana’ar zici ke sa shugaban addini zai yi amfani da ranar Kirsimeti sukutum ya rika ruruta wutr rikici da kiyayya a cikin kasa.

Wannan gargadinne ga Bishop na Darikar Katolika, Hassan Kuka, wanda gwamnati ta ce maimakon ya yi amfani da ranar Kirsimeti ya yi kiraye-kirayen zaman lafiya, sai ya yi amfani da ranar ya rika zuzuta fitina da raba kan al’ummar Najeriya.

Kukah dai a sakon sa na ranar Kirsimeti, ya bayyana cewa Buhari ba ya komai sai nuna kabilanci, wajen nade-naden sa.

Ya ce “da wani dan Arewa wanda ba Musulmi ne ke mulki ba, kuma ya ke nuna bambanci ko da kadan kyas daga irin yadda Buhari ke yi, ko da kankani ne, to da tuni an kifar da gwamnatin sa, kuma da tuni ana yaki.”

Sai dai kuma a sanarwar da Ministan Yada Labarai Lai Mohammed ya yi, ya bayyana gargadi ga shugabannin addinai su daina furucin hauragiya, wand aka iya haifar da mummunan sakamako.

Kakakin Yada Labarai na Lai Mohammed, Segun Adeyemi, ya fitar da takardar Minista mai dauke da cewa, yayin da shugabannin addinai ke da hakkin fadar gaskiya ga shugabannin da ke kan mulki, to kada ya kasance an lullube wannan gaskiyar a cikin mayafin fushi, kiyayya, raba kan jama’a da kuma kokarin ruruta fitinar rikicin addini.

” Kawo batun juyin mulki a cikin bayanan sa da kuma nuna wani addini a ce ya na tayar da fitina, ba abin alheri ba ne ga shugabannin addinai, musamman a wannan lokaci na hutun Kirsimeti da aka bukatar masu wa’azi su yada kokarin bukatar zaman lafiya da juna.” Inji Lai.

Lai y ace duk mai kiran sauya gwamnati ba ta hanyar zabe ba, ba kiran a yi juyin mullki kadai ya ke yi ba, ya na kira ne har ma a dagula kasa baki daya.

Tags: KukahLabaraiMathewNewsOmobudePFNSokoto
Previous Post

Jerin kamfanoni 34 da Gwamnatin Buhari ta dauke wa biyan haraji

Next Post

‘Yan Najeriya su daina danganta bala’o’in Najeriya cewa daga Allah ne – Obasanjo

Next Post
Olusegun Obasanjo

'Yan Najeriya su daina danganta bala'o'in Najeriya cewa daga Allah ne – Obasanjo

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • INEC ta faɗi ranakun da za ta damƙa wa zaɓaɓɓun-gwamnoni satifiket na shaidar lashe zaɓe
  • Kwamitin Rabon Kuɗin Zakka na Majalisar Ɗinkin Duniya ya tallafa wa ‘yan gudun hijira miliyan shida -UN
  • RIKICIN PDP: ‘Ina alfahari da ‘anti-fatin’ da na yi wa PDP, daga yau mun koya wa su O’o hankali -Anyin Pius Anyim
  • Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu
  • ‘Yan sanda sun ce gidan da mafusata su ka kai wa hari a Bauchi ba na Shugaban INEC ba ne

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.