BIDIYO: ” Za mu ci gaba da zama a nan har sai an dawo mana da ‘ya’yan mu” – Iyayen Daliban Kankara

0

Hajiya Marwanatu Hamza wacce tsohuwar Kansila ce a karamar hukumar Kankara bayyana rashin jin dadinta da na sauran mata, iyayen daliban makarantar sakandare na Kankara wanda aka sace cewa ba za su tashi daga inda suke ba har sai an dawo musu da ‘ya’yan su da aka sace.

Share.

game da Author