Sufeto Janar ɗin ƴan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bada umarnin a janye duka jami’an ƴan sandan dake gadun wasu manyan kasar nan.
Cikin sunayen akwai tarin sanatoci da tsoffin manyan jami’an gwamnati har da tsohon sakataren gwamnatin tarayya wanda harkallar handame kudin gwamnati da dulmiyar, Lawal Babachir.
Sufeto Adamu ya ce a tabbata an kawo mai sunayen wadanda aka yakice daga wadannan mutane da mukamansu da kuma inda aka tura su.
Baya ga Babachir, akwai tsohon minista Harkokin Jiragen Sama, Femi Fani Kayode wanda shima ance ƴan sandan dake tare da shi su gaggauta komawa ofis, sai kuma wasu kamfanoni da ma’aikatu a fadin kasar nan.
Ga jerin sunayen
Lado Yakubu
2. Yuguda Bashir
3. Think Nigeria First Initiative
4. Uche Chukwu
5. Boroface Ajayi
6. MD Summerset, Mr Suleiman Idris
7. C.N Ukachukwu
8. Femi Fani-Kayode
9. Nicholas Mutu
10. Yahaya Audu
11. Tokunbo Afikoyomi
12. Apo Apartments, FCT Abuja
13. Uche Sylva International
14. Eddinho Nig Ltd Guinness
15. Bashir Mohammed
16. Mustapha Maihaja (Former NEMA DG)
17. Suleiman Hassan, From Min of Environment
18. Babachir Lawal (Former SGF)
19. Nuel Ojei Holding Companies
20. Magnus Abe
21. Oriental Energy Resources
22. Pius Akinyelure
23. Christ Embassy
24. Salini Nigeria Limited
25. Ocean Marine (Chairman)
26. RCC Nigeria Limited
27. Association of Indigenous Contractors
28. Sheiks and Bishops
29. ECWA Academy
30. BDA Group Ltd
31. Amen Rochas
32. Duru Mike Ejiogu
33. Remi Christ Nwaagbo
34. Ibrahim Msheila
35. HRN ASARA – ASARA
36. Jotandi Service
37. HRN Chief Uche
38. Curlew Express Limited
39. Omale Emmanuel, Divine Hand of God
40. Sunti Golden Sugar Estate
41. Ibrahim Waya
42. Musa Yakubu Management, Musaco Investment and Property Ltd
43. KYC Holding
44. Shina Peller
45. Kebo links Int’l Ltd
46. Builder Hub impact
investmentt program
47. Chris Giwa
48. Godwin Ekpo
49. Ochacho Real House Ltd
50. Edozie Madu
51. Olaide Musibau
52. Onyeche Blessing
53. Honorable Thomas
54. Chukwuebuka Onuorah
55. David Adesanya
56. Joel Onowakpo
57. Goddy Ogbaga
58. Stanel Group
59. Kaztec Engineering
60. Emeka Offor