• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 137 suka kamu da cutar a Najeriya ranar Talata

Aisha YusufubyAisha Yusufu
November 3, 2020
in Kiwon Lafiya
0
Yanzu za a shiga bala’in Korona gadan-gadan, ba a ga komai ba tukunna – WHO

Coronavirus Testing

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 137 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Talata sun nuna cewa jihar Legas ta samu karin mutum –Lagos-60, Abia-21, FCT-18, Rivers-13, Kaduna-5, Oyo-4, Edo-3, Delta-2, Imo-2, Kano-2, Ogun-2, Bauchi-1, Gombe-1, Nasarawa-1 Niger-1 da Osun-1

Yanzu mutum 63,173 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 59,634 sun warke, 1,151 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 2,375 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 21,398, FCT –6,142, Oyo – 3,456, Edo –2,669, Delta –1,816, Rivers 2,844, Kano –1,749, Ogun –2,053, Kaduna –2,663, Katsina -953, Ondo –1,669, Borno –745, Gombe – 938, Bauchi – 713, Ebonyi –1,049, Filato -3,652, Enugu – 1,314, Abia – 898, Imo –619, Jigawa – 325, Kwara – 1,069, Bayelsa – 413, Nasarawa – 483, Osun –930, Sokoto – 165, Niger – 277 , Akwa Ibom – 295, Benue – 493, Adamawa – 252, Anambra – 277, Kebbi – 93, Zamfara – 79, Yobe – 79, Ekiti – 335.
Taraba- 146, Kogi – 5, da Cross Rivers – 87.

Akwai yiwuwar mai dauke da cutar Korona zai iya afkawa cikin matsalar tabuwar hankali

Likitocin jami’ar ‘University Collage UCL’ dake kasar Birtaniya sun bayyana cewa akwai yiwuwar wanda ya kamu da Korona ya afka cikin hali na jirkitar kwakwalwa.

Jagoran wannan bincike Kuma jami’in UCL Ross Paterson ya sanar da haka yana mai cewa dole a ci gaba da gudanar da bincike domin gano adadin illar da cutar zai iya yi wa mutum.

Kwayoyin cutar Corona Virus na daga cikin kwayoyin cutar dake sa a kamu da mura wanda idan yayi tsanani akan yi fama da matsalar cutar dake hana numfashi yadda ya kamata da ake kira (Middle East Respiratory Syndrome (MERS-CoV), da kuma cutar tsanannin mura da kan toshe makogoro.

Amma ita cutar Corona Virus sabuwar cuta ce da ba a taba samun ta a jikin mutum ba.

Alamun kamuwa da cutar sun hada da matsala a kafofin wucewar iska a makogoro wato numfashi, yawan zazzabi, tsananin tari, da ciwo a makogoro.
Haka kuma idan abin yayi tsanani, ya kan kai ga shakar iska ma ya gagara, sannan a samu matsalar sanyin hakarkari wato ‘Nimoniya’, kuma idan har ya yi tsanani matuka kodar mutum kan daina aiki kwata-kwata.

An samar da wasu hanyoyi na gaggawa domin kaucewa kamuwa da wannan cuta ta hanyar, yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu, sannan a rika rufe hanci da baki idan za ayi atishawa kuma a rika wankewa da dafa nama sosai ya nuna tubus kafin a ci da kwai.

WHO ta yi kira da a rika nisanta ko kuma zama kusa da wanda ya nuna alamun rashin lafiya musamman irin wadanda a ka lissafa a sama sannan a gaggauta zuwa asibiti da neman magani idan ba a da lafiya.

Tags: AbujaHausakoronaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

A karo na biyu MOPPAN ta Kori Rahama Sadau daga farfajiyar Fina-finan Hausa

Next Post

Shin Wanene Sarkin Zazzau Na 19, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli? Daga Imam Murtadha Gusau

Next Post
Emir of Zazzau Ahmad Nuhu Bamalli

Shin Wanene Sarkin Zazzau Na 19, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli? Daga Imam Murtadha Gusau

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KADUNA TA DAGULE: Boko Haram sun darkako Kaduna, ta’ammali da muggan kwayoyi ya yi tsanani a jihar – El-Rufai
  • 2023: APC ta canja ranakun zaɓen fidda-gwanin ‘yan takara
  • 2023: Ba zan iya takara da Amaechi ba, saboda ni da shi ‘uban mu’ ɗaya -Gwamna Badaru
  • HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai
  • ZANGA-ZANGAR MATAN AURE: Ƴan mata na kwace mana mazaje da irin matsatssun kayan da suke saka wa

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.