Nadin Sarkin Zazau Ahmed Bamalli a Zaria. An ba shi Sandar Mulki yau Litinin, 9 Ga Nuwamba, 2020.
Ranar ta yi daidai da ranar da mulki ta tashi daga Gidan Mallawa, bai sake komawa gidan ba, sai wannan karo. Wato ranar 9 Ga Nuwamba, 1920.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.
Discussion about this post