• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

    ZAƁEN GWAMNA A KANO: Har ƙarfe 12 na ranar zaɓe ana ta raba wa talakawa taliya da atamfofi

    Election Materials

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: Faɗa ya ɓarke lokacin da ‘yan-ta-kife su ka kutsa ofishin INEC, su ka ragargaza akwatin zaɓe

    WHO ta tallafa wa kananan hukumomin Kaduna da Babura

    Kotu ta bada belin barawon babura 100 kan naira miliyan 1

    Thugs-attack-collation

    KASHE-KASHEN JAJIBIRIN ZAƁEN GWAMNONI: An kashe mutum uku a harin da ‘yan daba su ka tarwatsa taron APC a Oyo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

TSAKANIN ‘YAHOO YAHOO’ DA SARS: An Kashe Maciji Ko Biri Ya Kashe Mai Gona? Daga Ashafa Murnai

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
October 11, 2020
in Ra'ayi
0
TSAKANIN ‘YAHOO YAHOO’ DA SARS: An Kashe Maciji Ko Biri Ya Kashe Mai Gona? Daga Ashafa Murnai

Ban so yin wannan rubutun ba, amma ya zama dole saboda ko mun ki ko mun so, duk wani dan Najeriya dan SARS ne.

Saboda su dai jami’an SARS din nan, kaf din su daga iyayen mu sai yayyen mu, sai abokan mu, sai kannen mu da kuma ‘ya’yan mu. A cikin su babu wanda ya fado daga sama, ko aka gino a cikin kasa aka ba shi bindiga aka yi masa horon damke masu muggan laifuka.

To amma bari na fara da korafe-korafen da ake yi kan ‘Yan Sandan SARS. Na hakkake, na tabbatar da cewa da yawan jami’an SARS maketata ne. Macuta ne. Mamugunta ne, kuma masharranta ne. Mun sha buga labarai na irin azabtar da mutane da su ke yi, sai kuma yadda su ke yafa wa wanda bai ji ba, bai gani ba alkyabbar sharri, su tsare shi, su rika tatsar makudan kudade.

Da yawan ‘yan Najeriya na cewa wani lokaci dan fashi ya fi wasu jami’an SARS saukin sha’ani. Wanda aka yi wa wannan mummunar shaidar kuwa, to idan ka kira shi dan fashi, ai kuwa ya ci sunan sa.

Idan mutum zai yi tsananin binciken irin yadda ake karakainar kama Fulanin da ke kauyukan yankin Abuja a kan wata rigima ana kullewa a ofis-ofis na SARS, zai gane kawai wasu tsirarun jami’an tsaro sun maida harkar tsaro harkar kasuwancin kudancewa lokaci daya.

Na fi karfin yi wa wani jami’in tsaro sharri ko karya. Saboda ina bukatar tsaron lafiya ta da duniya ta da kasa ta a hannun jami’an tsaro. Dama aikin su ne. Kuma dole mu gode masu.

Amma na san Bafulatanin da matar sa ta fita, ya na ta gaganiyar yadda zai kara aure. Ana cikin haka wani ya kai shi kara ofishin SARS. Kafin dangin sa su karbo shi ‘beli’ a hannun SARS, sun kashe naira 470,000. Shikenan kuma ba zancen kai shi kotu, domin ba a kama shi da kayan kowa ba.

Ko cikin watan Satumba da ya wuce, wasu jami’an SARS daga Jihar Kaduna sun dira garin Jiwa da ke karkashin Gundumar FCT Abuja, su ka kama wasu Fulani, su ka tsare a wani karamin ofishin su da ke wajen Kaduna.

Na san yadda ‘yan uwan su su ka rika zaryar zuwa wurin da aka tsare su tsawon kwana uku. A karshe dai su ka sayar da katon bajimin sa, su ka karbo ‘beli’, kuma maganar ta mutu.

Ire-iren wadannan labaran marasa dadin ji, zan iya cika carbi ina jera su. Duk su na nuna dayan biyu – ko dai SARS na kin tura masu laifi zuwa kotu, su karbi kudade masu yawa su sake su, ko kuma su na yi wa wanda bai ji ba, bai gani ba sharri. Su kama shi, su tatsi makudan kudade, a karshe su sake shi bayan sum talauta shi.

Babu abu mai ciwo kamar wani labari da PREMIUM TIMES ta taba bugawa na wani dan kasuwa da SARS su ka kama a Lagos. Sun tatse kudaden sa. Sun azabtar da shi. A karshe iyalin sa sun yi ikirarin cewa ya mutu a hannun SARS, domin akwai rekod da ya nuna cewa ya na tsare, amma babu rwkod da ya nuna cewa an sake shi. Kuma an rasa inda ya ke.

Babu abu mai ban-takaici kamar yadda wasu ke bayar da labarin SARS sun kama su, amma sun kwaci kan su ta hanyar yi masu tiransifa din kudi, ko su dauki mai tsautsayi zuwa akwatin ATM, ya ciri kudi ya ba su, su yi gaba, shi kuma ya ci gaba da Allah ya isa!

Na san wani karamin ofishin SARS a cikin Abuja, wanda idan da za Kungiyoyin Kare Hakkin Jama’a za su je su yi bincike, za su gano cewa an fi kamo Fulani ana tsarewa a wurin.

A dauka ma laifi Fulanin ke yi ana kamo su. To abin daure kai za ka rika ganin dattawan Fulani na yawan zirga-zirgar zuwa karbar ‘beli’ a wurin. Za ka ga wasu sun je yau, gobe, jibi, gata. Watakila ma jiya da shekaranjiya duk sun je, wai ‘belin mai laifi’ a hannun SARS.

Idan kuma ba wani laifin da za a dade ana walle-walle ba ne, kenan duk kokarin hada kudaden ‘beli’ ake yi kenan. Wai ‘beli’.

Tsakanin ‘Yan Yahoo Yahoo Da ‘Yan Sandan SARS:

Duk mazaunin manyan biranen kudancin kasar nan, ya san sharrin ‘yan yahoo yahoo, masu sace wa mutum kudaden ajiyar sa na banki ko kuma damfarar sa ta hanyoyin sadarwar zamani daban-daban.

Tabbas ‘yan sandan SARS su na bakin kokarin su wajen dakile ‘yan yahoo yahoo (Yahoo Boys). Mu na gani kuma mu na yaba masu.

To amma wasu na wuce-makadi-da-rawa wajen yi wa matasa da yawa mummunar fahimta ko mummunar fasaara, su na yi masu kallon ‘yan yahoo. Wani ko babbar waya mai tsada aka gani a hannun sa, sai SARS su kama shi. Wani idan ya yi aski samfurin zanko, sai a kama shi. Abin hauahin kuma, da yawa ba gurfanar da su ake yi ba. Sai dai a tatsi kudi a hannun su, ko a yi ta jibgar wanda ba a samu kudi a jikin sa ba.

Masu zanga-zanga na da dalilai da yawa na fitowa a kushe SARS. Kuma ni dai ban ga laifin su ba. Amma a gaskiya rushe Jami’an SARS wata babbar nasara ce ga ‘yan Yahoo Boys, yaran da a yau BA su da kudin sayen ‘pure water’, gobe kuma sai su mallaki kudaden sayen gida a Dubai da Abuja Lekki Island a Lagos.

Ya zama babban kalubale ga Gwamnatin Shugaba Buhari ta lalubo inda gaskiyar matsalar ta ke, ba sai an dauki lokaci ana sa rana, ana dagawa ba.

Matsalar SARS ba karama ba ce. Ba a taron shan shayi za a magance ta ba. Domin idan an rushe su, ne dai za su koma cikin game-garin ‘yan sanda. Duk dai ana jika kenan – an canja wa hula suna zuwa tagiya.

Tags: HausaLabaraiNewsSARS
Previous Post

#EndSARS: Ƴan sanda sun jibjibgi wakilin PREMIUM TIMES a wurin Zanga-Zanga a Abuja

Next Post

TSADAR FETUR: An fara maida motocin Gwamnatin Tarayya masu amfani da fetur zuwa amfani da gas – Ministan Fetur

Next Post
Dalilin da ya sa Buhari ba zai ce a rage kudin fetur ba – Sylva

TSADAR FETUR: An fara maida motocin Gwamnatin Tarayya masu amfani da fetur zuwa amfani da gas - Ministan Fetur

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano
  • ZAƁEN GWAMNAN KEBBI: Hukumar Zaɓe ta bayyana zaɓen Kebbi, ‘INKONKULUSIB’
  • ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449
  • Aliyun APC ya lashe zaɓen gwamnan Sokoto da kuri’u 453,661
  • Buni ya lashe zaɓen Yobe, ya ‘ Binne’ sauran ƴan takara kaf ɗin su da kuri’u 317,113

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.