Messi da Ronaldo za su gwabza a ‘Champions League’

0

Shahararrun ƴan wasan kwallon kafa na duniya da suka fi kowa iya doka kwallo, Leo Messi na Barcelona da Christiano Ronaldo na kungiyar Juventus za su kara a gasar cin kofin kungiyoyin kwallon ƙafa na Nahiyar Turai na 2020/2021.

Ga yadda ƙungiyoyin kwallon kafan za kara

Group A: Bayern Munich, Atlético Madrid, Salzburg, Lokomotiv Moscow

Group B: Real Madrid, Shakhtar Donetsk, Inter, Monchengladbach

Group C: Porto, Manchester City, Olympiakos, Marseille

Group D: Liverpool, Ajax, Atalanta, Midtjylland

Group E: Sevilla, Chelsea, Krasnodar, Rennes

Group F: Zenit, Dortmund, Lazio, Club Brugge

Group G: Juventus, Barcelona, Dynamo Kyiv, Ferencvaros

Group H: PSG, Manchester United, RB Leipzig, Istanbul Basaksehir

Share.

game da Author