• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

    Petrol Tankers

    ƊAN KUKA MAI JA WA UWAR SA JIFA: Ƙungiyar IPMAN ta ce ba za ta iya ci gaba da sayar da fetur a garuruwan yankin Igbo ba

    ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC

    An kama Sanata Ekweremadu da matar sa a Landan, bisa zargin yunƙurin cire ƙodar wani ƙaramin yaro

    2023: APC ta ƙara wa’adin ranakun zaɓen fidda ‘yan takarar gwamna, sanata da na wakilan jihohi da tarayya

    KOWAR HAƊIYI TAƁARYA: Shugaban APC ya gana da Sanatocin APC domin magance fitar-farin-ɗango da ake yi daga jam’iyyar

    RAHOTO: Akalla ‘ƴan Najeriya miliyan 48 ne ke ƙantara kashi ‘bahaya’ a waje

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 160 sun kamu ranar Asabar, Yanzu mutum 59,287 suka kamu a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
October 4, 2020
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Abuja 73, Kaduna 20, Kano 2, yanzu mutum 28, 167 suka kamu a Najeriya

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 160 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Asabar

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Asabar sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum -32, Rivers-42, Filato-21, FCT-18, Kaduna-14, Ogun-11 Katsina-10, Kwara-3, Ondo-3, Imo-3, Anambra-1, Abia-1 da Oyo-1

Yanzu mutum 59,287 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 50,718 sun warke, 1,113 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,456 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 19,636, FCT –5,745, Oyo – 3,268, Edo –2,628, Delta –1,802, Rivers 2,517, Kano –1,738, Ogun – 1,878, Kaduna –2,440, Katsina -874, Ondo –1,634, Borno –745, Gombe – 883, Bauchi – 699, Ebonyi –1,042, Filato -3,479, Enugu – 1,289, Abia – 898, Imo – 576, Jigawa – 325, Kwara – 1,044, Bayelsa – 401, Nasarawa – 452, Osun –847, Sokoto – 162, Niger – 259, Akwa Ibom – 293, Benue – 481, Adamawa – 248, Anambra – 238, Kebbi – 93, Zamfara – 79, Yobe – 76, Ekiti – 321, Taraba- 105, Kogi – 5, da Cross Rivers – 87.

Tsananta yin gwaji ya kawo raguwar yaduwar cutar korona a Najeriya

Sakamakon binciken da PREMIUM TIMES ta yi game da yaduwar cutar Korona a kasar nan ya nuna Najeriya ta fara samun raguwar yaduwar cutar.

An gano alamun wannan raguwa ne a cikin watanni biyar da suka gabata.

Sakamakon bincike ya nuna cewa daga ranar Lahadi 13 zuwa Asabar 19 ga Satumba mutum 968 suka kamu sannan a makon da ya gabata mutum 1,272 ne suka kamu a kasar nan.

Rahotanin hukumar NCDC ya nuna cewa ranar 19 ga Afrilu da 25 ga Mayu ne Najeriya ta Samu irin wannan raguwar yaduwar cutar tun da cutar ta bullo a kasan.

Inganta yin gwajin cutar

Rahotanni sun nuna cewa inganta yi wa mutane gwajin cutar na daga cikin dalilan da ya sa kasan ta samu nasarar rage yaduwar cutar.

A makon da ya gabata mutum 31,943 ne aka yi wa gwajin wanda haka ya nuna cewa an samu karin kashi 50 daga mutum 16,935 din da aka yi wa gwajin cutar a makon baya.

Sannan a cikin makonni hudu da suka gabata mutum kasa da 2,000 ne suka kamu da cutar a fadin kasar na.

Duk da haka kwamitin yaki da cutar korona ta kass ta ci gaba da jadaddawa mutane kan kiyaye sharaddun guje wa kamuwa da cutar.

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

IKIRARIN DA-NA-SANIN SALAMI: Lauyar Magu ta rantse a Babbar Kotu

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta bada hujjar goranta wa ƴan Najeriya sayen fetur da arha

Next Post
Gwamnati ta ƙara farashin man fetur, yanzu naira 151.56 duk lita

Gwamnatin Tarayya ta bada hujjar goranta wa ƴan Najeriya sayen fetur da arha

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari
  • Ƴan bindiga sun yi garkuwa da jami’an lafiya uku da mace mai ciki a Zamfara
  • SHIRYE-SHIRYEN ZAƁEN 2023: INEC ta yi wa ƙarin mutum fiye da miliyan 10 rajista
  • SUN CI TALIYAR ƘARSHE: Sanatoci 58 da ba za su koma Majalisar Dattawa a zaɓen 2023 ba
  • INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.