• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

    Chris Ngige

    Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

    ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

    ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

    Ƴan Tiwita sun ce ba za su zaɓi Atiku ba saboda ya goge sakon yin tir da kisan Deborah da ta yi Ɓatanci ga Annabi

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 155 suka kamu da cutar a Najeriya ranar Laraba

Aisha YusufubyAisha Yusufu
October 7, 2020
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Abuja 70, Benuwai 66, Kaduna 38, Yanzu mutum 36,663 suka kamu a Najeriya, 789 sun rasu

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 155 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Laraba.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Laraba sun nuna cewa jihar Legas ta samu karin mutum –84, Rivers-31, Kaduna-12, Osun-10, FCT-7, Oyo-6, Ogun-3 da Kwara-2

Yanzu mutum 59,738 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 51,403 sun warke, 1,113 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,222 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 19,776, FCT –5,765, Oyo – 3,279, Edo –2,634, Delta –1,803, Rivers 2,601, Kano –1,738, Ogun – 1,895, Kaduna –2,463, Katsina -894, Ondo –1,638, Borno –745, Gombe – 883, Bauchi – 704, Ebonyi –1,042, Filato -3,498, Enugu – 1,289, Abia – 898, Imo – 577 , Jigawa – 325, Kwara – 1,050, Bayelsa – 401, Nasarawa – 468, Osun –874, Sokoto – 162, Niger – 261, Akwa Ibom – 294, Benue – 481, Adamawa – 248, Anambra – 250, Kebbi – 93, Zamfara – 79, Yobe – 76, Ekiti – 322, Taraba- 106, Kogi – 5, da Cross Rivers – 87.

Mutum miliyan 35 sun kamu da cutar korona a duniya, miliyan 1.5 a Afrika

Alkaluman sakamako rahoton ‘Wordometer’ na yawan wadanda suka kamu da Korona a duniya tun barkewar annobar ya nuna akalla mutum miliyan 35,139,699, suka kamu, a Nahiyar Afrika kuma mutum miliyan 1.5.

Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta ce adadin yawan mutanen dake dauke da cutar a yanzu ya ninka yawan mutanen da kan kamu da cutar mura sau biyar a shekara a duniya.

Zuwa yanzu kasashen US, India da Brazil ne suka fi fama da cutar a duniya.

A dalilin haka ne WHO ta yi gargaddin cewa cutar za ta fi haka yaduwa nan gaba Idan ba a yi hankali ba.

Bayan haka rahotan ya nuna cewa cutar ta yadu zuwa sama da rabin kasashen Turai domin a cikin makonni biyu da suka gabata yankin ta samu karin kashi 10 a yawan mutanen da suka kamu da cutar.

Duk da haka kasashen U.S., India da wasu kasashen Kudu maso Amurka na kan gaba wajen jerin kasashen da cutar ta yi wa katutu a duniya.
An sallami mutum 26,128,410 a duniya.

Korona ta kashe mutum 1,038,027 a duniya.

Sakamakon rahoton ‘Worldometers’ ya nuna cewa cutar korona ta yi ajalin mutum 1,038,027 a duniya.

Kasar Amurka ce kasar da ta fi yawan mutanen da suka mutu a dalilin kamuwa da kwayoyin cutar.

Kasashen Mexico, Peru, Colombia, Chile da Ecuador na daga cikin kasashen da mutane suka fi mutuwa a yankin kudancin Amurka.

Nahiyar Afrika

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta Afrika CDC ta bayyana cewa cutar korona ta kashe mutum 36,000 a Afrika.
Zuwa yanzu mutum 1,506,185 ne suka kamu da cutar a Afrika.

An sallami mutum 1,127,034 daga cikin mutum 1,506,185 da suka kamu da cutar.

Cutar ta yadu zuwa Kasashe 54 dake Nahiyar Afrika.

Gwamnatocin Nahiyar Afrika na kokarin ganin yadda za su iya farfado da tattalin arzikin yankin da cutar korona ta gurgunta.

Najeriya

Yanzu mutum 59,738 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 51,403 sun warke, 1,113 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,222 ke dauke da cutar a Najeriya.

Tags: AbujaHausakoronaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Ana ci gaba da daukan matakan dakile yaduwar zazzabin cizon sauro duk da annobar Korona – inji kungiya

Next Post

KORONA: Jami’an Lafiya sun yi kukan hana su kudaden alawus bayan rufe cibiyoyin killace majiyyata

Next Post
COVID-19: An sallami mutum 12 da suka warke a jihar Legas

KORONA: Jami'an Lafiya sun yi kukan hana su kudaden alawus bayan rufe cibiyoyin killace majiyyata

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar
  • UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara
  • RAHOTON MUSAMMAN: Atiku Bagudu Da Mohammed Abacha: Manyan ‘Yan Kamashon Da Su Ka Taya Abacha Lodi Da Jigilar Dala Miliyan 23 Ɗin Da Gwamnatin Birtaniya Ta Ƙwato Kwanan nan
  • Akalla mutum 32 ne ‘yan bindiga suka kashe daga ranar 8 zuwa 14 ga Mayu a Najeriya
  • ‘ƳAN BINDIGA SUN DIRA KANO: Mahara sun yi garkuwa da dakgcen Karfi sun kashe wasu mutum 7

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.