• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 120 suka kamu da cutar a Najeriya ranar Litini

Aisha YusufubyAisha Yusufu
October 5, 2020
in Kiwon Lafiya
0
coronavirus Negative

coronavirus Negative

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 120 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Litini sun nuna cewa FCT ta samu karin mutum – 12, Rivers-65, Ogun-9, Katsina-8, Anambra-7, Bauchi-5, Oyo-5, Nasarawa-3, Kaduna-2, Kwara-1, Taraba-1, Imo-1 da Delta-1.

Yanzu mutum 59,465 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 50,951 sun warke, 1,113 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,401 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 19,651, FCT –5,758, Oyo – 3,273, Edo –2,631, Delta –1,803, Rivers 2,582, Kano –1,738, Ogun – 1,892, Kaduna –2,446, Katsina -892, Ondo –1,635, Borno –745, Gombe – 883, Bauchi – 704, Ebonyi –1,042, Filato -3,497, Enugu – 1,289, Abia – 898, Imo – 577 , Jigawa – 325, Kwara – 1,045, Bayelsa – 401, Nasarawa – 455, Osun –847, Sokoto – 162, Niger – 259, Akwa Ibom – 293, Benue – 481, Adamawa – 248, Anambra – 245, Kebbi – 93, Zamfara – 79, Yobe – 76, Ekiti – 322, Taraba- 106, Kogi – 5, da Cross Rivers – 87.

Mutum miliyan 35 sun kamu da cutar korona a duniya, miliyan 1.5 a Afrika

Alkaluman sakamako rahoton ‘Wordometer’ na yawan wadanda suka kamu da Korona a duniya tun barkewar annobar ya nuna akalla mutum miliyan 35,139,699, suka kamu, a Nahiyar Afrika kuma mutum miliyan 1.5.

Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta ce adadin yawan mutanen dake dauke da cutar a yanzu ya ninka yawan mutanen da kan kamu da cutar mura sau biyar a shekara a duniya.

Zuwa yanzu kasashen US, India da Brazil ne suka fi fama da cutar a duniya.

A dalilin haka ne WHO ta yi gargaddin cewa cutar za ta fi haka yaduwa nan gaba Idan ba a yi hankali ba.

Bayan haka rahotan ya nuna cewa cutar ta yadu zuwa sama da rabin kasashen Turai domin a cikin makonni biyu da suka gabata yankin ta samu karin kashi 10 a yawan mutanen da suka kamu da cutar.

Duk da haka kasashen U.S., India da wasu kasashen Kudu maso Amurka na kan gaba wajen jerin kasashen da cutar ta yi wa katutu a duniya.
An sallami mutum 26,128,410 a duniya.

Korona ta kashe mutum 1,038,027 a duniya.

Sakamakon rahoton ‘Worldometers’ ya nuna cewa cutar korona ta yi ajalin mutum 1,038,027 a duniya.

Kasar Amurka ce kasar da ta fi yawan mutanen da suka mutu a dalilin kamuwa da kwayoyin cutar.

Kasashen Mexico, Peru, Colombia, Chile da Ecuador na daga cikin kasashen da mutane suka fi mutuwa a yankin kudancin Amurka.

Nahiyar Afrika

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta Afrika CDC ta bayyana cewa cutar korona ta kashe mutum 36,000 a Afrika.
Zuwa yanzu mutum 1,506,185 ne suka kamu da cutar a Afrika.

An sallami mutum 1,127,034 daga cikin mutum 1,506,185 da suka kamu da cutar.

Cutar ta yadu zuwa Kasashe 54 dake Nahiyar Afrika.

Gwamnatocin Nahiyar Afrika na kokarin ganin yadda za su iya farfado da tattalin arzikin yankin da cutar korona ta gurgunta.

Najeriya

A ranar Lahadi 4 ga watan Oktoba mutum 58 be suka kamu da cutar inda haka ya nuna mafi kankantan yawan mutanen da Suka kamu da cutar tun bayan bullowar cutar a Najeriya.

Mutum 59,345 suka kamu da cutar, 50,768 sun warke, 1,113 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,464 ke dauke da cutar a Najeriya.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Na yi nadamar yaduwar wasu daga cikin hotunan aure na a shafukan yanar gizo, kuskure ne da ba za a kara ba – Fatima Ribadu

Next Post

ZABEN ONDO: Za a baza ‘yan sanda 33,783 -Sufeto Janar Adamu

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
Mutum sama da 100 ƴan sanda suka damke bisa zargin aikata fyaɗe a Katsina

ZABEN ONDO: Za a baza 'yan sanda 33,783 -Sufeto Janar Adamu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu
  • DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad
  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.