Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 126 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Juma’a.
Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum -62, Rivers-22, Ogun-9, Filato-7, FCT-7, Osun-5, Kwara-5, Taraba-3, Bayelsa-2, Abia-2, Zamfara-1 da Imo-1
Yanzu mutum 59,127 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 50,593 sun warke, 1,112 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,422 ke dauke da cutar a Najeriya.
Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 19,604, FCT –5,727, Oyo – 3,267, Edo –2,628, Delta –1,802, Rivers 2,475, Kano –1,738, Ogun – 1,862, Kaduna –2,426, Katsina -864, Ondo –1,631, Borno –745, Gombe – 883, Bauchi – 699, Ebonyi –1,042, Filato -3,458, Enugu – 1,289, Abia – 897, Imo – 573, Jigawa – 325, Kwara – 1,041, Bayelsa – 401, Nasarawa – 452, Osun –847, Sokoto – 162, Niger – 259, Akwa Ibom – 293, Benue – 481, Adamawa – 248, Anambra – 237, Kebbi – 93, Zamfara – 79, Yobe – 76, Ekiti – 321, Taraba- 105, Kogi – 5, da Cross Rivers – 87