• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

#EndSARS: Ƴan sanda sun jibjibgi wakilin PREMIUM TIMES a wurin Zanga-Zanga a Abuja

Mohammed LerebyMohammed Lere
October 11, 2020
in Labarai
0
#EndSARS: Ƴan sanda sun jibjibgi wakilin PREMIUM TIMES a wurin Zanga-Zanga a Abuja

Daya daga cikin wakilan PREMIUM TIMES dake aikin dauko rahotan yadda zanga-zanga ke gudana a Abuja, wato Zanga-zangar rusa rundunar Tsaro na SARS, Ebuka Onyeji ya sha jibga a hannun ‘yan sanda.

” Ƴan sanda sun rika jibgan mu da itatuwa duk da ni na nuna musu shaidar ɗan jarida, amma haka suka cigaba da kila na nan dai na samu na arce.

Idan ba a mata ba ‘yan sanda sun yi artabu da masu zanga-zanga a Abuja ranar Lahadi inda suka yi jefa musu barkonun tsohuwa da ruwan zafi domin su fatattake su.

Bayan jajircewa da ‘Yan Najeriya suka yi na kusan makonni biyu suna zanga-zangar a rusa rundunar taro na SARS a kasar nan, shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanar da rusa rundunar.

Sufeto Janar din ‘Yan sanda Mohammed Adamu ya bayyana haka a yau Lahadi.

#EndSARS: Jami’an Tsaro Ko Jami’an Aika-aika? Yan Najeriya sun ce basu so

An kafa SARS domin dakile manya ko muggan laifuka da su ka hada da fashi da makami da garkuwa da mutane da sauran mugayen mutanen da ke hana al’umma zaman lafiya.

Sannu a hankali sai wasun su aka rika amfani da su wajen gallazawa, azabtarwa ko kuma ‘koya wa wani ko wasu hankali’ ta hanyar da shari’ar tsarin dokar kasa bai tanadar ba.

Maimakon al’ummar da ake so a kare lafiya, rayuka da dukiyoyin su su rika murnar kafa SARS, sai yawancin mutane su ka koma yin da-na-sanin kafa SARS.

Jami’an SARS da dama su na kallon kan su tamkar sun fi dokar ita kan ta kan ta karfi. Duk wani korafi, kuka, karajin da ake yi na a rushe rundunar SARS, ba abin mamaki ba ne, domin yawancin masu arba da su, da wuya su wanye lafiya.

SARS ba su jin ko dar-dar wajen darzaza harbi dararam, ko da kuwa a kan harkar tankiya, gardama ko sabani ne.

A kullum a jaridu a na samun rahotannin wadanda SARS su ka kashe, ko su ka jikkata, ko su ka lahanta.

Cikin watan Satumba ‘yan Najeriya sun sake kokartawa wajen tashi haikan su na kiraye-kirayen a rushe SARS. Abin ya yi karfi har ta kai cikin Oktoba din nan an ta zanga-zanga a jihohi daban-daban na kasar nan

Ba a bar manya wajen korafi da irin abin da su ke kira “ta’asar da SARS ke yi” ba. Ranar Laraba tsohon Mataimakin Shugaban Kasa ya yi Allah wadai da yadda wasu jami’an tsaro na SARS ke gallaza wa talakawa da ma masu karfin baki daya.

SARS, rundunar da aka kafa don dakile fashi da makami da manyan laifuka, sun koma hatta matasa maza masu yin askin ‘yarbatsula’, wanda ake barin gashi a cukuikuye ko kitso, kamawa su ke yi.

Haka nan SARS kan damke matashin da su ka gani da rankwaleliyar waya. Kafin ta tabbatar masu cewa ba ta sata ba ce, tuni jikin ka ya yi tsami, ya kumbura, ka koma ta neman ran ka.

Azabtarwar da su ke wa jama’a ta kara harzuka ‘yan Najeriya har aka shiga zanga-zangar neman a ruguje rundunar.

Hatta ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, sun shiga sahun masu neman a rushe SARS.

Ya rage ga a duba a ga shin amfannin su ko rashin amfanin su, wane ya fi rinjaye? Amma dai aikace-aikacen SARS abin dubawa ne. Saboda ko makaho ya yi arba da su, zai iya ce maka harkar ta su akwai aika-aika.

Wanda ya shiga hannun SARS da ganganci ko da tsautsayi ko azal, shi ne zai tabbatar da cewa kirarin da ake wa dan sanda wai abokin kowa, to tatsuniya ke kawai!

Tags: EbukaHausaNajeriyaPREMIUM TIMESSARS
Previous Post

SARS na da muhimmancin gaske a kasar nan Mu a zamfara mun san da haka kuma ina tare da su – Matawalle

Next Post

TSAKANIN ‘YAHOO YAHOO’ DA SARS: An Kashe Maciji Ko Biri Ya Kashe Mai Gona? Daga Ashafa Murnai

TSAKANIN 'YAHOO YAHOO' DA SARS: An Kashe Maciji Ko Biri Ya Kashe Mai Gona? Daga Ashafa Murnai

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
  • Gwamnatin Buhari ta ƙakaba sabbin harajin kira na wayar hannu ga ƴan Najeriya
  • BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da Katsinawa 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar -Gwamna Masari
  • TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi
  • Babu wanda na ke bibiya yayi min mataimakin shugaban kasa – Zulum

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.