Gwamnati jihar Filato ta fitar da sunayen wuraren da matasa suka lalata a jihar a lokacin zanga-zangar #EndSARS.
PREMIUM TIMES ta bada labarin yadda matasa suka rika farfasa wuraren ajiya na gwamnati har da na mutane suna yi musu satar abinci da kayan su na ajiya.
A cikin wannan mako, jihar Filato ta sanar cewa ta han damke mutane sama da 300 da aka samu da kayan gwamnati a gidajensu wanda suka sace, sannan kuma gwamnati ta kafa wasu kotuna domin ayi musus shari da yanke musu hukunci.
Ga sunayen wuraren.
1. Dakin ajiyan Kaya na hukumar NEMA dake Anguldi Bukuru
2. Dakin ajiya na hukumar SEMA dake Anguldi Bukuru.
3. Ofishin FERMA a Anguldi Bukuru
4. Ofishin hukumar PRUWASSA a Anguldi Bukuru.
5. Ofishin ASTC dake K/Vom
6. Kwalejin koyar da fasaha dake Bukuru.
7. Sakatariyan Joseph Gomwalk dake Jos.
8. PADP Dogon Dutse Jos North
9. Plateau Publishing Corporation (Nigeria Standard)
10. Kafamin Jos Foods Abattoir
11. Gidan tsohon shugaban majalisar Tarayya Rt Hon Yakubu Dogara’s (Private Residence)
12. Comrade Bancir’s
13. Ofishin samar da ruwan sha na jihar wato ‘water board.
14. Jos International Breweries
15. Kamfanin NASCO
16. Ofishin kungiyar Red Cross dake Kula da shiyar Arewa ta Tsakiya.
17 ofishin NITEL Bukuru
18. Hedikwatan karamar hukumar Riyom
19. Makarantar koyar da girki da dabarun kula da al’amuran gida dake Ryom.
20. Dakin ajiya na ma’aikatar aiyukkan noma
18. Riyom Local Government Secretariat (Public Facility)
19. Home Economics Training Centre Riyom (Public Facility)
20. Ministry of Agriculture Store House Bukuru (Public Facility)
21. Fertilizer Store Riyom (Public Facility)
22. Ofishin kula da irin shuki na zamani.
Discussion about this post