• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

#EndSARS: Buhari yayi magana kan zanga-zangar da ‘yan Najeriya ke yi na a rushe rundunar tsaro na SARS

Mohammed LerebyMohammed Lere
October 9, 2020
in Babban Labari
0
#EndSARS: Buhari yayi magana kan zanga-zangar da ‘yan Najeriya ke yi na a rushe rundunar tsaro na SARS

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya gana da sufeto Janar din Najeriya a fadar gwamnati a yau juma’a kuma ya umarce shi da ya gaggauta magance korafin da ‘yan Najeriya ke yi da kira da a rushe rundunar tsaro na SARS.

” Na sake ganawa da Sufeto Adamu cikin daren nan, kuma na umarce shi ya gaggauta duba matsalolin da ake kuka akai da yadda jami’an SARS din ke gudanar ayyukan su. Ina sane da irin sauye sauyen da ake yi a rundunar Yansanda, amma bai dace ace kuma maimakon agyara sai arika kukan batawa ake yi ba.

” Na umarce shi da kakkausar murya cewa lallai ya bi diddigin korafe-korafen da ‘yan Najeriyua keyi akan ayyukan SARS din domin magance su sannan wadanda suka aikata ba daidai ba ya tabbata an hukunta su cikin gaggawa.

” Ina rokon ‘Yan Najeriya su cigaba da hakuri su duk da ko suna da daman nuna rashin amincewarsu ga yadda jami’an ke muzguna wa mutane, cewa lallai za a gyara.

An kafa SARS domin dakile manya ko muggan laifuka da su ka hada da fashi da makami da garkuwa da mutane da sauran mugayen mutanen da ke hana al’umma zaman lafiya.

Sannu a hankali sai wasun su aka rika amfani da su wajen gallazawa, azabtarwa ko kuma ‘koya wa wani ko wasu hankali’ ta hanyar da shari’ar tsarin dokar kasa bai tanadar ba.

Maimakon al’ummar da ake so a kare lafiya, rayuka da dukiyoyin su su rika murnar kafa SARS, sai yawancin mutane su ka koma yin da-na-sanin kafa SARS.

Jami’an SARS da dama su na kallon kan su tamkar sun fi dokar ita kan ta kan ta karfi. Duk wani korafi, kuka, karajin da ake yi na a rushe rundunar SARS, ba abin mamaki ba ne, domin yawancin masu arba da su, da wuya su wanye lafiya.

SARS ba su jin ko dar-dar wajen darzaza harbi dararam, ko da kuwa a kan harkar tankiya, gardama ko sabani ne.

A kullum a jaridu a na samun rahotannin wadanda SARS su ka kashe, ko su ka jikkata, ko su ka lahanta.

Cikin watan Satumba ‘yan Najeriya sun sake kokartawa wajen tashi haikan su na kiraye-kirayen a rushe SARS. Abin ya yi karfi har ta kai cikin Oktoba din nan an ta zanga-zanga a jihohi daban-daban na kasar nan

Ba a bar manya wajen korafi da irin abin da su ke kira “ta’asar da SARS ke yi” ba. Ranar Laraba tsohon Mataimakin Shugaban Kasa ya yi Allah wadai da yadda wasu jami’an tsaro na SARS ke gallaza wa talakawa da ma masu karfin baki daya.

SARS, rundunar da aka kafa don dakile fashi da makami da manyan laifuka, sun koma hatta matasa maza masu yin askin ‘yarbatsula’, wanda ake barin gashi a cukuikuye ko kitso, kamawa su ke yi.

Haka nan SARS kan damke matashin da su ka gani da rankwaleliyar waya. Kafin ta tabbatar masu cewa ba ta sata ba ce, tuni jikin ka ya yi tsami, ya kumbura, ka koma ta neman ran ka.

Azabtarwar da su ke wa jama’a ta kara harzuka ‘yan Najeriya har aka shiga zanga-zangar neman a ruguje rundunar.

Hatta ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, sun shiga sahun masu neman a rushe SARS.

Ya rage ga a duba a ga shin amfannin su ko rashin amfanin su, wane ya fi rinjaye? Amma dai aikace-aikacen SARS abin dubawa ne. Saboda ko makaho ya yi arba da su, zai iya ce maka harkar ta su akwai aika-aika.

Wanda ya shiga hannun SARS da ganganci ko da tsautsayi ko azal, shi ne zai tabbatar da cewa kirarin da ake wa dan sanda wai abokin kowa, to tatsuniya ke kawai!

Tags: 'Yan sandaAbujaBuhariHausaLabaraiNajeriyaNewsPolicePREMIUM TIMESSARS
Previous Post

#EndSARS: Jami’an Tsaro Ko Jami’an Aika-aika? Yan Najeriya sun ce basu so

Next Post

Cin Kwai Daya Tal a rana ya isa ya samar maka da sinadarorin da za su kara maka lafiya fiye da yadda kake tsammani – Likita

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Abubuwa 7 da cin kwai yake samar wa yara ‘yan kasa da shekaru biyar

Cin Kwai Daya Tal a rana ya isa ya samar maka da sinadarorin da za su kara maka lafiya fiye da yadda kake tsammani - Likita

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Uba Sani ya yi sabbin nade-nade 27, ya nada Sani Liman shugaban ma’aikatan fadar gwamnati
  • SHUGABANCIN MAJALISAR DATTAWA: ‘A saka min wahalar da na yi wa APC, a ba ni shugabancin Majalisar Dattawa’ – Osita Izunaso
  • SHUGABANCIN MAJALISA: ‘Ba zan janye wa kowa ba, amma na ‘jone’ da guruf ɗin Abdul’aziz Yari’ – Orji Kalu
  • Kamfanin mai na kasa ya kara kudin litar mai daga N189 zuwa N537
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi ya nemi kotu ta ɗage sauraren shari’ar da ya maka Tinubu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.