• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera

    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

COVID-19: An samu karin mutum 127 da suka kamu a Najeriya ranar Juma’a

Aisha YusufubyAisha Yusufu
October 24, 2020
in Kiwon Lafiya
0
RAHOTO: Yadda rashin jin dandano da kamshi abinci ke tsorata ‘yan Najeriya, “Ko mun kamu da Korona ne”?

Coronavirus Testing

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 127 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Juma’a.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa jihar Legas ta samu karin mutum –71, Kaduna 20, Rivers 19, FCT 4, Osun 3, Ondo 2, Sokoto 2, Kwara 2, Benue 2, Imo 1, Ogun 1.

Yanzu mutum 61,882 suka kamu da cutar a Naj eriya, mutum 57,190 sun warke, 1,129 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 3,563 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 20,789, FCT –5,948, Oyo – 3,421, Edo –2,648, Delta –1,812, Rivers 2,765, Kano –1,741, Ogun – 1,990, Kaduna –2,605, Katsina -948, Ondo –1,661, Borno –745, Gombe – 883, Bauchi – 710, Ebonyi –1,049, Filato -3,587, Enugu – 1,314, Abia – 898, Imo – 614, Jigawa – 325, Kwara – 1,067, Bayelsa – 403, Nasarawa – 478, Osun –922, Sokoto – 162, Niger – 274, Akwa Ibom – 295, Benue – 486, Adamawa – 252, Anambra – 277, Kebbi – 93, Zamfara – 79, Yobe – 79, Ekiti – 329, Taraba- 122, Kogi – 5, da Cross Rivers – 87.

Yayin da gwamnati ke samun nasaran rage yaduwar cutar korona a kasar Nan gwamnati ta yi kira ga mutanen da kada su karaya wajen kiyaye sharuddan guje wa kamuwa da cutar.

Gwamnati ta ce ci gaba da kiyaye sharaddun guje wa kamuwa da cutar ce kadai hanyar da wannan ƙasa za ta samu nasaran rabuwa da cutar.

Hanyoyi 10 don gujewa kamuwa da cutar.

1. Yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu.
2. Rufe hanci da baki idan za ayi atishawa.
3. A wanke kuma a dafa nama sosai ya nuna tubus kafin a ci da kwai.
4. Rika nisanta ko kuma zama kusa da wanda ya nuna alamun rashin lafiya.
5. A saka takunkumin fuska musamman idan za a fita ko Kuma Ana cikin mutane.
6. Za a iya amfani da man tsaftace hannu Idan Babu wura da sabulu domin wanke hannu.
7. A rika zama a dakin dake da iska ko Kuma fanka.
8. A rika tsaftace muhalli akai akai.
9. A rage yawan fita Idan ba ya saka dole ba.
10. A rage yawan Zama wurin da akwai cinkoson mutane.

Tags: AbujaHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Haba Injiniya Buba Galadima, Adawa Fa Ba Hauka Ba Ce, Yanzu ‘Yan Arewar Ne Shashashu!? Daga Imam Murtadha Gusau

Next Post

#EndSARS: ‘Yan Iska na cigaba da sace-sace da banka wa gidajen shugabannin su wuta a jihohin Osun, Oyo, Legas da Ekiti

Next Post
Zanga-Zangar #EndSARS ya rikide ya koma na tashin hankali – Lai Mohammed

#EndSARS: 'Yan Iska na cigaba da sace-sace da banka wa gidajen shugabannin su wuta a jihohin Osun, Oyo, Legas da Ekiti

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Bashin da ake bin Najeriya ya mirgina cikin ramin naira tiriliyan 46.25 kafin shiga 2023 – DMO
  • Kotu ta daure Surajo Hamza da ya yi lalata da matan aure da karfin tsiya a Abuja
  • ANA WATA GA WATA: Rundunar SSS ta bankado ‘makircin’ wasu gwaskwayen Najeriya da ke kitsa yadda za a ruguza mika mulki ga ‘Tinubu’ a kafa gwamnatin rikon kwarya
  • Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera
  • ZAƁEN GWAMNAN KANO: Gawuna, ɗan takarar APC ya rungumi ƙaddara, ya taya Abba Gida-gida na NNPP murna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.