Gwamnan jihar Edo kuma Ɗan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar PDP ya lallasa jam’iyyar APC a mazaɓarsa.
Sakamakon da jami’in zaɓe ya bayyana a rumfar zaɓen gwamna Osagie na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 184, APC ta samu ƙuri’u 54 kacal.
Zuwa yanzu dai sakamakon zaben da aka bayyana daga mazaɓu sun nuna cewa PDP ce ke cin karanta ba babbaka.
Discussion about this post