• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RUƊANI A APC: Gwamnan Neja, Bello ya ɗare kujerar Buni, Buhari ya bada umarnin Buni ya sauka daga shugabancin jam’iyyar

    IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

Mulkin Buhari ya haddasa yunwa, ƙuncin rayuwa da rabuwar kan al’ummar Najeriya -Obasanjo

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 13, 2020
in Rahotanni
0
Olusegun Obasanjo

Olusegun Obasanjo

Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa fatara da yunwa, ƙuncin rayuwa da kuma rarrabuwar kawunan al’ummar ƙasar nan sun yi ƙamari a ƙarƙashin mulkin Buhari.

Obasanjo, wanda ya ce bai taɓa ganin an shiga mawuyacin halin da ƙasar nan ta shiga, kamar yanzu a ƙarƙashin mulkin Buhari ba, ya kara da cewa yanzu Najeriya ta zama hedikwatar talauci, yunwa da fatara ta duniya.

Ya ce ba wani abu ya janyo haka ba, sai maƙauniyar turbar tafiyar da mulki da jagorancin da wannan gwamnati ke yi wa kasar nan.

Obasanjo ya yi wannan kakkausan bayani a wani taro a Abuja, wanda mayan kungiyoyin da ke wakiltar yankuna, shiyyoyi da kabilu duk suka halarta.

Cikin wadanda suka halarci taron akwai Afenifere, Kungiyar Kare Muradin Yarabawa Zalla, sai Middle Belt Forum, Kungiyar Kare Muradin Kabilun Tsakiyar Najeriya.

Akwai kuma Ƙungiyar Dattawan Arewa, Kungiyar Ohanaeze Ndi Igbo, Kungiyar Kare Muradin Gurguzun Kabilar Igbo ds kuma Kungiyar Kare Muradin Yankin Neja Delta, wato Niger Delta Forum.

Yayin da Obasanjo ya yi kiran cewa kada a kuskura a buga gangar yakin basasa ko yunkurin ballewa daga Najeriya, tsohon shugaban kasa ɗin ya ce matsawar ana so Najeriya ta taka tudun-mun-tsira, to fa tilas sai an kasar da matsalar duk da ke haddasa kawu rarrabuwar kawuna tsakanin yanki da yanki, shiyya da shiyya ko kuma tsakanin wannan kabila da waccan.

“Na gamsu da yadda kowanen ku ke nuna damuwa da halin da aka jefa kasar nan, kamar yadda mu na muke nunawa.

“A yau Najeriya ta gaza a fannoni da dama, babu wani tasiri sai karin rarrabuwar kawuna da fatara da yunwa. Ta hanyar tattalin arziki kuwa, Najeriya ta zama cibiya da Hedikwatar yunwa, fatara da talauci ta duniya.

“Mu na ta ci gaba da taka tsani mu na hawa kololuwar lalacewa yadda kasashen duniya ke hango mu daga nesa a matsayin kasar da babu tsaro, kuma babu alamar sa.

“Kuma duk ba wani abu ne ya haddasa mana wannan jangwangwama ba, sai kwasar-karan-mahaukaciya da wannan gwamnati ke yi wa tsarin shugabanci da jagoranci.”

Obasanjo ya yi kashedi ga masu fata ko mafarkin buga gangar yakin Basasa ko neman rabuwa ko ballewa daga Najeriya.

Ya nuna takaicin yadda Boko Haram, ‘yan bindiga, mahara da masu garkuwa da mutane ke ci gaba da yin kaka-gida a kasar nan.

Obasanjo ya kuma nuna takaicin yadda bashi ya cika ruwan cikin Najeriya tatil, har cikin na neman yin bindiga ya fashe.

Sai dai kuma Shugaban Buhari Media Organization, Niyi Akinsiju, ya ragargaji Obasanjo tare da nuna cewa ba laifin Buhari ba ne, laifin wasu manyan kasar nan ne masu amfani da kabilanci su na ruruta wuta.

Akinsiju ya ce masu bobbotai irin su Obasanjo, su na yi ne domin wannan gwamnati ta ki biya musu bukatun su na son ran su kawai.

Ya bayyana irin nasarori da kokarin da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta yi, bayan ya samu kasar marasa kishin kasa sun damalmala tattalin arzikin ta.

Tags: AbujaBuhariHausaLabaraiNajeriyaNewsObasanjo
Previous Post

TAFIYAR GANDUJE KAMFEN DA JIRGIN BUHARI: Ƴan Najeriya sun fusata

Next Post

Fadar shugaban Ƙasa ta maida wa Obasanjo Martani, tace shine ‘Gogarman Mai Raba Kan Ƴan Najeriya’

Fadar shugaban Ƙasa ta maida wa Obasanjo Martani, tace shine 'Gogarman Mai Raba Kan Ƴan Najeriya'

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Takardun sakandare na sun yi layar-zana, amma ina da sakamako mafi kyau -Okowa, mataimakin takarar Atiku
  • HAJJIN BANA: Hankulan maniyyatan Kano 1,238 ya tashi saboda kasa kwashe su kan lokacin rufe filin jirgi Jeddah
  • IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi
  • 2023: Ka zaɓi El-Rufai mataimaki, ‘ka yi nasara a zaɓe kamar yankan wuka’ – Kira ga Tinubu
  • RIKICIN PDP: Kwamitin Amintattun PDP ya tura wa Wike tawagar lallashi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.