KORONA: Mutum kasa da 150 suka kamu a Najeriya ranar Alhamis

0

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 125 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Alhamis.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Alhamis sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum –42, FCT-25, Katsina-14, Kaduna-11, Kwara-8, Ondo-7, Delta-4, Anambra-3, Oyo-3, Edo-2, Ogun-2, Osun-2 da Cross River-1

Yanzu mutum 54,588 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 42,627 sun warke, 1,048 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 10,917 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 18,219 , FCT –5,238, Oyo – 3,139, Edo –2,592, Delta –1,756, Rivers 2,168, Kano –1,727, Ogun – 1,671, Kaduna –2,174, Katsina –810, Ondo –1,551, Borno –741, Gombe – 723, Bauchi – 669, Ebonyi – 1,005, Filato -2,708, Enugu –1,179, Abia – 798, Imo – 529, Jigawa – 322, Kwara – 974, Bayelsa – 391, Nasarawa – 434, Osun – 790, Sokoto – 159, Niger – 243, Akwa Ibom – 280, Benue – 460, Adamawa – 228, Anambra – 216, Kebbi – 93, Zamfara – 78, Yobe – 67, Ekiti – 278, Taraba- 87, Kogi – 5, da Cross Rivers – 82.

Share.

game da Author