• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 189 ne suka kamu ranar Asabar

Aisha YusufubyAisha Yusufu
September 19, 2020
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Kwanaki biyu a jere Najeriya na samu karancin mutanen da suka kamu da Korona, mutum 888 sun rasu zuwa yanzu

Elisa Covid-19 Test Kits Crdt: financialexpress,com

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 189 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Asabar.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Asabar sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum –70, Filato-37, FCT-24, Kaduna-19, Rivers-12, Oyo-5, Ogun-4, Ebonyi-3, Katsina-3, Ondo-3, Osun-3, Imo-2, Yobe-2, Ekiti-1 da Nasarawa-1

Yanzu mutum 57,145 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 48,431 sun warke, 1,095 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 7,619 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 18,897 FCT –5,550, Oyo – 3,231, Edo –2,611, Delta –1,799, Rivers 2,232, Kano –1,734, Ogun – 1,762, Kaduna –2,345, Katsina -849, Ondo –1,597, Borno –741, Gombe – 799, Bauchi – 689, Ebonyi –1,038, Filato -3,229 , Enugu – 1,234, Abia – 835, Imo – 559, Jigawa – 322, Kwara – 1,013, Bayelsa – 394, Nasarawa – 448, Osun – 813, Sokoto – 161, Niger – 250, Akwa Ibom – 288, Benue – 473, Adamawa – 231, Anambra – 232, Kebbi – 93, Zamfara – 78, Yobe – 75, Ekiti – 314, Taraba- 95, Kogi – 5, da Cross Rivers – 85.

Rahoton yadda cutar Korona ta talauta mutum milyan 37 talakawa fitik

Cutar Korona da ta barke a farkon shekarar 2020, ta maida mutum milyan 37 talakawa fitik, kamar yadda wani rahoto da Gidauniyar Tallafin Bill & Melida Foundation ta bayyana.

Gidauniyar ta ce mafi yawan wadanda suka afka cikin fatara da talauci sanadiyyar barkewar cutar, duk a kasashe masu tasowa su ke.

Cibiyar Goalkeepers 2020 ta ce bayan an shafe shekaru 20 cif ana samun raguwar fakiranci, yunwa da talauci a duniya, a yanzu kuma cutar Korona ta maida hannun agogo baya.

“Annobar Korona ta haddasa wa kimanin mutum milyan 37 fatara da talaucin da dukkan su babu mai hanyar samun dalar Amurka 1.9 a kullum.

“Dama kuma gejin ma’aunin fatara da talauci shi ne a ce magidanci ba ya iya samun dala 1.9 a kullum. To fakiranci ya kai shi makurar bango kenan.

“Wanda ke da sana’a ko aikin da ke iya samun dala 3.20 a kullum, su ne masu dan karamin karfin a samu a kashe wajen cin abincin yau da gobe. Su ma din kusan mutum milyan 68 duk sun afka cikin fatara da talauci, matakin ‘yan ‘ya mu samu, ya mu sa bakin mu’. Haka dai rahoton ya bayyana

Tags: AbujakoronaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

ZABEN EDO: An gag-gaura wa wakilin PREMIIUM TIMES mari a mazabar Oshiomhole, saboda daukar hoto

Next Post

SAKAMAKON ZABEN EDO: Daga kananan hukumomin jihar Edo

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
Sakamakon Zaben Edo: PDP na lallasa APC a sakamakon farko-farko da aka fitar a wasu mazabun jihar

SAKAMAKON ZABEN EDO: Daga kananan hukumomin jihar Edo

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar
  • Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya
  • Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Dalilin da ya sa INEC ta yi wa kotu jayayyar kwafe-kwafen bayanan da Atiku da Obi su ka gabatar – Lauyan INEC

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.