A ranar Juma’a 4 ga watan Satumba aka daura auren diyar shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Aisha Hanan Buhari da Angonta, Mohammaed Turad Sani Sha’aban.
Allah ya bada zaman Lafiya Amin.

Hotuna- Shafin Uwargidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari a Instagram