Shugaban ƙungiyar kwadago ta Kasa, Ayuba Wabba ya bayyana cewa har yanzu kungiyar na ci gaba da tattaunawa a tsakanin mambobinta domin cimma matsaya daya akan inda aka dosa.
Wabba ya bayyana haka a garin Legas inda ya ƙara da cewa ƙungiyar ƙwadago bata fallo takobin yaki da gwamnati ba tukunna, tananan tana ganawa da dakaru da hafsoshinta, don samun matsaya daya.
Hakan yasa sai mun tattauna mun yi musayan ara’ayoyin kafinnan mu zartar da matsayin mu game da wadannan karun kudade da gwamnati ta yi wa sassan biyu na ge da mahimmanci a rayuwan ƴan kasa.
Bayan haka ya ce lokaci yayi da Najeriya zata tace danyen man ta ba sai ta A ka da man ƙasashen waje ba an tace mata.
Discussion about this post