Allah yayi wa maimartaba sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris Rasuwa.
Marigayi sarki Shehu ya rasu a asibitin Sojoji na 44 da ke Kaduna ranar Lahadi.
Tuni dai an fara shirye-shiryen yi masa sutura akai shi makwanci a Zariya.
Ya rasu yana da shekaru 84 a duniya kuma ya shafe shekaru 45 yana sarautar Zazzau.
Allah ya ji kan sa, Amin.