• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

    Petrol Tankers

    ƊAN KUKA MAI JA WA UWAR SA JIFA: Ƙungiyar IPMAN ta ce ba za ta iya ci gaba da sayar da fetur a garuruwan yankin Igbo ba

    ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC

    An kama Sanata Ekweremadu da matar sa a Landan, bisa zargin yunƙurin cire ƙodar wani ƙaramin yaro

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

Soke gayyatar El-Rufai ba zai hana mu halartar taron NBA ba – NBA reshen jihar Kano

Mohammed LerebyMohammed Lere
August 25, 2020
in Babban Labari
0
Kungiyar Lauyoyi ta nemi afuwar El-Rufai bisa soke gayyatar sa taro

Nasir Ahmed El-Rufai

Kungiyar Lauyoyi ta jihar Kano ta bayyana cewa soke gayyatar gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai daga halartar taron kungiyar na shekara-shekara ba zai hana ‘ya yan kungiyar halartar taron ba.

‘ A gaban mu aka yi ta takaddamar dakatar da El-Rufai, amma kuma don an dakatar dashi ba za mu bi ayarin masu cewa ba za su halarci taron ba. Mu reshen Kano zamu halarci taron.

Shugaban kungiyar na reshen Kano, Aminu Gadanya, ya ce suna daga cikin kadan din da suka ki amincewa a dakatar da El-Rufai a taron da aka tsayar da hukuncin soke gayyatar El-Rufai.

” Mun nemi mambobin mi su bashi dama ya halarci taron sannan ya wanke kansa maimakon da soke gayyatar ta sa. Amma wadanda suka ce basu son ya halarci taron sun fi mu yawa.

Gadanya ya ce kungiyar reshen Kano za su yi biyayya ga uwar kungiya, za su halarci wannan taro.

Da yake kungiyar biyu ce a jihar Kano, akwai ta ungoggo da na Kano.

Mambobin kungiyar reshen Ungoggo, sun yi fatali da matsayar ta Kano, mambobinta sun ce ba za su halarci taron.

Kungiyar Lauyoyi Musulmai
Kungiyar Lauyoyi Musulmai ta Kasa, ta bayyana cewa bincike da ta gudanar kan dalilin da ya sa uwar Kungiyar NBA ta soke gayyatar da ta yi gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, sun gano cewa wasu ‘Yan siyasa ne suka hada baki da wasu tsirarun ‘yan kungiyar domin su ci mutuncin gwamna El-Rufai saboda wata banbancin ra’ayi na siyasa.

Shugaban MULAN na kasa Farfesa Abdulqadir Abikan da sakataren kungiyar Ibrahim Alasa sun bayyana cewa kungiyar NBA ta jefa kanta cikin cakwakiyar siyasa da ta biye wa wasu da ke so su cimma burin su maimakon tsaya wa akan turbar gaskiya da kare mutuncin kungiyar.

” Idan har saboda wadannan dalilai ne da kungiyar ta bayyana wai sune suka sa ta dakatar da El-Rufai, ashe duk wanda ya taba aikata abu mai kama da abinda suke zarginsa dashi bai kamata a barshi ya yi jawabi a taron kungiyar ba.

MULAN ta kara da cewa uwar kungiyar ta yi gaggawar soke gayyatar gwamnan ba tare da ta yi nazarin dalilan da masu korafi suka fadi ba da kuma baiwa gwamnan daman kare kansa ba.

A karshe kungiyar ta ce abinda ya fi dacewa kungiyar NBA ta yi yanzu shine, ta soke sashen da aka saka dama El-Rufai zai yi magana sannan ta janye gayyatar duk wani wanda yake da guntun kashi a duwawun sa na wani abu da ya taba aikatawa da yayi kama da abinda ake zargin shine dalilin da ya sa aka soke gayyatar El-Rufai.

“Wadannan shawarwari sune dole kungiyar za ta warware su cikin gaggawa idan ta na so wannan taro yayi tasiri a bana.” Inji MULAN

Tags: AbujaEl-RufaiHausaKanoLabaraiNBANews
Previous Post

SOKE GAYYATAR EL-RUFAI: Siyasa da son kai ne ya ingiza NBA fadawa cikin wannan Cakwakiya – Kungiyar Lauyoyi Musulmai ta Kasa

Next Post

Cika shekara daya: Minista Sadiya ta yabi ‘yan jarida da ma’aikatan agaji

Next Post
Dubban matasan N-Power na zambatar shirin ne – Minista Sadiya

Cika shekara daya: Minista Sadiya ta yabi 'yan jarida da ma'aikatan agaji

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KABILAR MASSAI: Garin Da Ake Tofawa Mutum Majina Da Yawu A Matsayin Sanya Albarka
  • JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama
  • Atiku ya ci amanar Wike, don haka ba zai goyi bayan kamfen ɗin sa ba -Fayose
  • HARIN JIRGIN ƘASA: Dangin waɗanda aka yi garkuwa da su sun firgita da rahotannin ƴan ta’adda sun kashe mutum ɗaya
  • HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.