• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Kungiyar Lauyoyi ta nemi afuwar El-Rufai bisa soke gayyatar sa taro

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 22, 2020
in Manyan Labarai
0
Kungiyar Lauyoyi ta nemi afuwar El-Rufai bisa soke gayyatar sa taro

Nasir Ahmed El-Rufai

Sabon Shugaban Kungiyar Lauyoyi ta Kasa (NBA), Paul Usoro, ya ce akasarin mambobin kungiyar ne suka nuna rashin amincewa da soke gayyatar Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai halartar taron su, wanda aka shirya zai yi jawabi a wurin.

Wannan bayani na kunshe cikin wasikar da shugaban na NBA ya rubuta wa Kungiyar Gwamnonin Najeriya, a ranar Juma’a.

A cikin wasikar, Usaro ya kuma nemi afuwar Ek-Rufai tare da ba shi hakuri.

Ya ce soke gayyatar ta zo ne bayan da a zaman Kwamitin Zartaswa na NBA ya yi zama, kuma a wurin aka kawo batun El-Rufai, inda akasarin ‘yan kwamitin zartaswa duk suka ki amincewa da halartar El-Rufai.

“An ji kuri’ar jin ra’ayi, inda wadanda ba su yarda El-Rufai ya yi jawabi ba, suka rinjayi wadanda suka yarda, cikin su kuwa har da ni aka rinjaya din. Na so a ce ya halarta, amma wadanda ba su yarda ba, suka rinjaye mu.

“Malam Nasir aboki na ne da na sani tun cikin shekaru 1980, mun kuma kasance makusantan juna kwarai da gaske.

“To amma a harka ta kungiyar da na ke shugabanci, Kwamitin Zartaswa ya rigaya ya zartas da hukuncin da tilas ni ma sai dai na bi, ba za ni iya karyawa ba.”

Haka Usoro ya rubuta a cikin wasikar da ya rubuta wa Asishana Okauru, Babban Daraktan Kungiyar Gwamnonin Arewa.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga dalilan da suka sa Kungiyar Lauyoyi ke kyamar El-Rufai ya halarci gagarimin taron su na shekarar 2020.

Rahoton da wannan jarida ta buga ya ce lauyoyin Najeriya masu tarin yawa sun rubuta sunayen su a wata rajistar wadanda ba su yarda Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya halarci gagarimin taron su na kasa, na shekara-shekara ba.

Tun da farko dai gwamnan ya na cikin wadanda Kungiyar Lauyoyi ta Kasa (NBA) ta gayyata a matsayin Bakon Na Musamman Mai Jawabi, a taron wanda za a yi daga ranar 26 zuwa 29 Ga Agusta.

Manyan masu jawabai na musamman za su yi gurugubjin tattaunawa ne a kan: “Wane Ne Dan Najeriya?” Wato wata gogayyar wasa kwakwalce aka shirya yi a kwanaki ukun taron a kan tabbatar zama cikakken dan Najeriya.

Sauran wadanda za su yi jawabi a wudmrin har da Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, Gwamna Nyesom Wike na Ribas, Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila da Cif Jiojin Najeriya, Tanko Muhammad.

Akwai Olusegun Obasanjo da Ministan Shari’a, Abubakar Malami da sauran su.

Wannan ne taro na shekara-shekara na 60 da Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya ta shirya.

Rugugin Muryoyin Lauyoyin Da Ke Kyamar El-Rufai:

Mutunci Madara Ne:

“Idan wannan kungiya ta lauyoyi na da kima da ganin mutuncin kan ta da ganin kimar ka’idojin bin doka da turbar shari’a, to a cikin yini daya da tuni an rubuta wa Gwamnan Kaduna wasika, a sanar da shi cewa an fasa gayyatar sa, an maye sunan sa na babban bako jawabi da wani babban Bakon daban.” Inji Lauya Godwin Odimabo, da ke harka lauyanci a Fatakwal.

Idan Kudi Ya Biya Don Ya Yi Jawabi, A Mayar Masa Da Kudin Sa – M. M. Obono

“Idan kudi El-Rufai ya biya don ya zo ya yi jawabi a taron mu, to mu maida masa kudin sa. Idan kuma mu muka biya shi kudi, domin ya zo ya yi jawabi a taron na mu, to sai mu sanar da shi cewa mun janye, saboda wasu dabi’un da ya nuna, wadanda ba su yi tarayya da irin ra’ayoyin mu ba.”

Da ‘Mai Sheke Jinin Mutane’ Gara ‘Dan Giya’ -Lauya Nnamdi

“Ina alfahari da wadannan lauyoyi na cikin kungiyar mu. Na gode kwarai ganin cewa da yawan mu an yi barazanar kaurace wa taron muddin El-Rufai ya halarta. Shi dai ‘ita dai mashaya ai gidan mashaya giya ne, ba gidan masu kwana da kishirwar shan jinainan jama’a ba.”

“Ba Mu Kaunar Ganin Gwamnan Sansanin ‘Yan Kisan Kiyashi A Taron Mu” -Lauya Lugard

“Ni ma na shiga sahun abokan aiki na wajen yin tir da gayyatar da aka yi wa Gwamna El-Rufai na Kaduna. Gwamnan Kaduna, sansanin ‘yan kisan kiyashi”.

“Hanyar Jirgi Da Ban, Ta Mota Da Ban” – BNKY (Buka)

Babu ruwan El-Rufai da halartar taron Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya. Mutum ne da bai san darajar doka da oda da kiyaye mutuncin shari’a ba. Kotu ta sha samun sa da laifin kama mutane ya na garkamewa. Saboda haka tunda aka gayyace shi, ni na fasa zuwa taron.”

Haka lauyoyi da daa suka rika rubuta bakaken maganganu kan El-Rufai, tare da sanarwar fasa halartar taron. Sannan kuma su na neman a soke gayyatar da aka yi masa.

Sauran Dalilai:

1. Rashin nuna tausayi da alhinin kashe-kashen da ake yi a Jihar Kaduna.

2. Ikirarin da ya yi a lokacin zaben 2019, inda ya ce idan ‘yan kasar waje suka tsoma baki a zaben Najeriya, za a maida gawarwakin su a kasashen da suka fito a cikin ‘makara’.

3. Barazanar da Dan sa Bello ya yi cewa zai iya tirmishe wata matar aure, ya yi mata fyade.

4. Yawan kama masu adawa da El-Rufai ke yi ya na garkamewa.

Shugabannin gungun wadanda ba su yarda a gayyaci El-Rufai ba, sun ce ko a cikin lauyoyi ma El-Rufai ya muzguna wasun su.

“Lokacin da mambobin mu ke fama da gallazawar wulakancin El-Rufai, Kungiyar Lauyoyi ta Kasa babu wani kokari ko hobbasa da ta yi. To idan ka ce lauyoyi su goyi bayan halartar El-Rufai, ranar da giyar mulkin sa ta motsa ya hau ta kan su kuma fa. Wane kokari za ka yi!”

Silas ya ce ko a wurin taron 2018, an tafka kuskure, yayin da aka bai wa Shugaba Muhammadu Buhari dama ya je ya yi kamfen din sa da sunan jawabi a wurin taron.

Hakan kuwa a cewar Silas, ya kauce wa akidar Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya.

Ya zuwa ranar Laraba dai har an samu lauya 700 daga cikin 1000 da ake so su yi rajistar korafin rashin amincewa da halartar El-Rufai. Ko kuma su su amince za su kaurace idan El-Rufai ya halarta.

Tags: AbujaArewaHausaLabaraiNajeriyaPREMIUM TIMES
Previous Post

Majalisar Dattawa ta fara tonon ramukan da aka binne cinikin fetur din naira tiriliyan 2.4 a 2019

Next Post

Gwamnati jihar Kaduna ta sassauta da dokar hana walwala a kananan hukumomin Kauru da Zangon Kataf

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Samuel Aruwan

Gwamnati jihar Kaduna ta sassauta da dokar hana walwala a kananan hukumomin Kauru da Zangon Kataf

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Abubuwa 12 Da Suka Hana A Ga Ƙoƙarin Mulkin Buhari
  • YUNƘURIN BALLEWA DAGA NAJERIYA: Yadda tsagerun Yarabawa suka kama Gidan Radiyon Gwamnatin Tarayya, kwana ɗaya kafin rantsar da Tinubu
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Shekarun Mulkin Buhari: An sake ɓata goma, biyar ba ta gyaru ba
  • Zan yi tafiya da kowa da kowa a gwamnati na – Uba Sani
  • TINUBU: Abinci zai wadata cikin farashi mai sauƙi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.