• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

    ZAƁEN GWAMNA A KANO: Har ƙarfe 12 na ranar zaɓe ana ta raba wa talakawa taliya da atamfofi

    Election Materials

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: Faɗa ya ɓarke lokacin da ‘yan-ta-kife su ka kutsa ofishin INEC, su ka ragargaza akwatin zaɓe

    WHO ta tallafa wa kananan hukumomin Kaduna da Babura

    Kotu ta bada belin barawon babura 100 kan naira miliyan 1

    Thugs-attack-collation

    KASHE-KASHEN JAJIBIRIN ZAƁEN GWAMNONI: An kashe mutum uku a harin da ‘yan daba su ka tarwatsa taron APC a Oyo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 417 suka kamu ranar Litini, 2 sun rasu a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
August 18, 2020
in Labarai
0
RAHOTO: Yadda rashin jin dandano da kamshi abinci ke tsorata ‘yan Najeriya, “Ko mun kamu da Korona ne”?

Coronavirus Testing

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 417 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Litini sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum –207, Kaduna-44, Ondo-38, Abia-28, Anambra-21, Filato-20, Bauchi-13, Oyo-9, Ebonyi-9, Delta-7, Edo-7, Enugu-6, Niger-3, Gombe-2, Ogun-1, FCT-1, da Kano-1

Yanzu mutum 49,485 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 36,834 sun warke, 977 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 11,674 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 16,710 FCT – 4,730, Oyo – 2,967, Edo – 2,438, Delta –1,646, Rivers 2,006, Kano –1,680, Ogun – 1,564, Kaduna –1,859, Katsina –746, Ondo –1,433 , Borno –706, Gombe – 678 , Bauchi – 569, Ebonyi – 940, Filato -1,836, Enugu – 1003, Abia – 705, Imo – 506, Jigawa – 322, Kwara – 906, Bayelsa – 352, Nasarawa – 374, Osun – 754, Sokoto – 154, Niger – 232, Akwa Ibom – 250, Benue – 430, Adamawa – 185, Anambra – 177, Kebbi – 90, Zamfara – 77, Yobe – 67, Ekiti – 206 , Taraba- 78, Kogi – 5, da Cross Rivers – 77.

Kasashe 24 da Korona bata kashe koda mutum daya ba har yanzu

A tsawon watanni bakwai da bayyanar cutar Korona akalla mutum sama da mutum milyan 20 ne a duniya suka kamu da kwayoyin cutar kamar yadda rumbun adana alkaluman kididdigan adadin wadanda suka kamu da cutar Korona mai suna worldometers.info ya bayyana.

Cutar ta yadu zuwa kasashe sama da 200 sannan ta kashe mutum sama da 750,000.

Sakamakon binciken ‘worldometers’ ya kuma nuna cewa akwai wasu kasashe a wannan duniya ta mu har 24 da duk da cutar ta kai gasu amma babu koda mutum daya ne da ya rasu a dalilin kamuw ada ita.

Ga jerin Kasashen a nan:

1. Kasar Tsibirin Faroe, Faroe Islands

A wannan kasa dake da yawan mutum 50,000 mutum 339 aka samu sun kamu da kwayoyin cutar Korona. Gwamnatin kasar ta yi wa akalla kashi 40% na mutanen kasar. Har yanzu babu wanda ya rasa rai a dalilin wannan cuta.

2. Kasar Mongolia

Kasar Mongolia na da Iyaka da kasar Chana amma har yanzu babu wanda cutar ta yi ajalisa a kasar.

Mutum 293 ne suka kamu da cutar inda daga ciki 269 sun warke. Mutum 24 ke kwance a asibiti a kasar babu mutuwa ko daya.

Zuwa yanzu gwamnatin kasar ta yi wa mutum 41, 584 gwajin cutar daga cikin ‘yan kasan mutum sama da miliyan uku.

3. Kasar Eritrea

A kasar Eritrea wanda tana yankin Afrika ne, mutum 285 suka kamu da cutar tun bayan barkewarta. Zuwa yanzu mutum 248 sun warke. Babu mutuwa.

4. Kasar Cambodia

Akalla mutum 75,000 ne aka yi wa gwajin cutar cikin mutum miliyan 16 a kasar Cambodia.

5.Kasar Gibraltar

Sakamakon binciken ‘worldometers’ ya nuna cewa kwayoyin mutane suka kamu da cutar a kasar cinkin ‘yan kasa 33,000.

6. Kasar Seychelles

‘Yan Kasa 100,000, mutum 127 suka kamu, 126 sun warke. Babu mutuwa ko daya.

7. Kasar Bhutan

Cikin ‘yan kasar mutum sama da 800,000 mutum 113 suka Kamu, babu mutuwa

8. Kasar French Polynesia

Cikin ‘yan kasa 280,000, mutum 112 suka kamu da cutar. Babu mutuwa ko daya.

9. St. Vincent and the Grenadines

Cikin ‘yan kasa 110,000 mutum 57 sun Kamu, 52 sun warke. Babu mutuwa ko daya.

10. Macao

Cikin ‘Yan kasa 650,000, mutum 46 ne suka kamu da Korona kuma duka sun warke. Babu mutuwa ko daya.

11. Saint Lucia

Cikin ‘Yan kasa 183,723, mutum 24 ne suka kamu. Babu mutuwa ko daya.

12. Timor-Leste

Cikin ‘yan kasa miliyan 1,321,156, mutum 25 ne suka kamu, babu wanda ya rasu.

13. Grenada

Cikin ‘yan kasa 112, 583, babu wanda ya rasu cikin kalilan din da suka kamu.

Sauran sun hada da:

14. New Caledonia

15. Laos

16. Dominica

17. Saint Kitts da Nevis

18. Greenland

19. Caribbean Netherlands

20. Falkland Islands

21. St. Barth

22. Vatican City

23. St. Pierre Miquelon

24. Anguilla

Tags: AbujaHausakoronaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Labaran karerayi da ake yadawa ke dada ruruta rikicin kudancin Kaduna – El-Rufai

Next Post

Yadda hada-hadar amfanin gona ta tallafa wa rayuwar manoman Najeriya

Next Post
Hana shigo da masara daga waje a wannan lokacin kuskure ne, zai durkusar da kiwon kaji a kasar nan – Wani Masani

Yadda hada-hadar amfanin gona ta tallafa wa rayuwar manoman Najeriya

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano
  • ZAƁEN GWAMNAN KEBBI: Hukumar Zaɓe ta bayyana zaɓen Kebbi, ‘INKONKULUSIB’
  • ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449
  • Aliyun APC ya lashe zaɓen gwamnan Sokoto da kuri’u 453,661
  • Buni ya lashe zaɓen Yobe, ya ‘ Binne’ sauran ƴan takara kaf ɗin su da kuri’u 317,113

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.