• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

KORONA: Jihar Filato sai lulawa sama ta ke yi, ta samu karin mutum 85 ranar Alhamis

Aisha YusufubyAisha Yusufu
August 28, 2020
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Jihar Filato ce ke kan gaba a alkaluman ranar Juma’a, mutum 103 suka kamu, sai Abuja

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 296 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Alhamis.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Alhamis sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum – 21, Filato-85, Enugu-46, Oyo-31, Rivers-20, FCT-15 Kaduna-13, Bauchi-12, Delta-11, Ekiti-11, Akwa Ibom-7, Ebonyi-6, Kwara-5, Ogun-4, Osun-4, Gombe-3 da Niger-2

Yanzu mutum 53,317 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 40,726 sun warke, 1,011 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 11,580 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 18,056 FCT –5,094, Oyo – 3,091, Edo –2,555, Delta –1,730, Rivers 2,128, Kano –1,722, Ogun – 1,637, Kaduna –2,098, Katsina –771, Ondo –1,524, Borno –740, Gombe – 722, Bauchi – 657, Ebonyi – 971, Filato -2,330, Enugu – 1,142, Abia – 759, Imo – 526, Jigawa – 322, Kwara – 950, Bayelsa – 378, Nasarawa – 427, Osun – 775, Sokoto – 156, Niger – 241, Akwa Ibom – 278, Benue – 451, Adamawa – 217, Anambra – 207, Kebbi – 92, Zamfara – 78, Yobe – 67, Ekiti – 249, Taraba- 87, Kogi – 5, da Cross Rivers – 82.

NAFDAC bata kammala yin gwajin Ingancin maganin gargajiya ba da aka hada a Najeriya ba

A yayin da ƙasashen Turai ke cigaba da yin gwaje-gwaje ingancin maganin Korona da suka hada, Najeriya ma ba a barta a baya ba wajen hadawa da yin nata gwajin magungunan.

Hukumar kula da Ingancin Abinci Da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta bayyana cewa tana yun gwajin magungunan warkar da Korona har guda 40 da masu hada magungunan gargajiya suna mika wa hukumar.

Shugaban hukumar Mojisola Adeyeye ta sanar da haka tana mai cewa ana yin gwajin ingancin magungunan ne saboda kada wajen neman kiba a samo rama.

“Tun bayan bayyanar annobar Korona, masu hada maganin gargajiya suka fantsama bincike domin ganin suma ba a barsu a baya ba wajen ganin an hada maganin cutar. Da yawa cikin su sun mika samfarin maganin su ga hukuma domin yin gwaji da tantance ingancin sa.

” Haka kuma NAFDAC ta gindaya musu wasu sharudda da dokoki da za su bi wajen hada maganin.

“Za a yi gwajin ingancin magungunan a dabbobi a karon farko tukunna.

Mojisola ta gargadi masu maganin kada su kuskura su jaraba wani magani ba tare da hukumar ta bada daman haka ba.

Tags: AbujaFilatoHausakoronaLabaraiNafdacNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Zan rattaba hannu a hukuncin kisan da kotu ta yanke wa mawakin da ya aibata Manzo (SAW) – Ganduje

Next Post

Manoman masara na jihar Kaduna sun koka kan rashin isowar kayan tallafin noma na ‘ABP’ a kan lokaci

Next Post
Albarkar noma da aka samu bara ya farfado da tattalin arzikin kasa Najeriya – Inji Garba Shehu

Manoman masara na jihar Kaduna sun koka kan rashin isowar kayan tallafin noma na 'ABP' a kan lokaci

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed
  • Gwamnatin Tarayya ta fara raba wa fakirai da talakawan jihar Kebbi tallafin kudade
  • Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC
  • Walikan Filato na Amaechi ne, babu haufi, babu tantama babu kila wa kala – In ji Lalong
  • MATSALAR TSARO: Nan da wata biyu za a ƙara ɗaukar kuratan ‘yan sanda 10,000 -Dingyaɗi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.