Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya nuna wa shugaban kasa Muhammadu Buhari samfurin ma’adinan dake binne a kasar Zamfara.
Matawalle yayi tattaki ne har fadar shugaban kasa domin nuna masa irin arzikin dake binne a kasar Zamfara.
Matawalle ya tafi da wasu samfurin ma’adinan domin nuna wa shugaba Buhari.
Discussion about this post