• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya za ta biya ragowar masu cin gajiyar shirin N-Power

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 28, 2020
in Babban Labari
0
Yadda gwamnati zata ciyar da yaran makaranta duk da suna hutu – Minista Sadiya

Ministar Harkokin Agaji da Jinƙai, Sadiya Umar Farouq, ta amince a yi biya na ƙarshe ga ‘yan rukuni biyu na masu cin moriyar shirin tallafi na N-Power wanda ɗaya ne daga cikin shirye-shiyen gwamnati na agaza wa matasa.

Wata sanarwa da mai taimaka wa ministar kan yaɗa labarai, Nneka Anibeze, ta rattaba wa hannu, ta bayyana cewa ministar ta bada umarnin ne a ranar Litinin, 24 ga Agusta, 2020.

A cewar ta, ministar ta bada umarnin a biya kuɗin ne ga masu cin moriyar shirin na N-Power a Rukunnan A da B. 

Ta ce, “Har an miƙa takardar umarnin a yi biyan har zuwa na watan Yuni, 2020 na rukunnan biyu ga ofishin Akanta Janar na Tarayya (AGF) domin su yi tantancewar ƙarshe kuma su biya.

“Biyan da kawai ya rage, wanda ke jiyan a tura takardun zuwa ofishin Akanta-Janar na Tarayya, shi ne na watan Yuli na masu cin moriyar a Rukunin B,” inji ta.

Bugu da ƙari, ministar ta yi bayanin cewa masu cin moriyar shirin wajen mutum 14,000 waɗanda ofishin Akanta-Janar ya tsallake su a lokacin biyan watan Maris zuwa Yuni, 2020 za su iya kasancewa cikin waɗanda na’urar GIPMIS da ake biya da ita ta ƙi shigar da sunayen su saboda akasin bayanai da ta gani game da asusun su na banki kamar yadda ma’aikatar ta tura wa ofishin Akanta-Janar. 

Ta nanata cewa rahoton da aka samu daga ofishin Akanta-Janar ya nuna cewar duk wanda ke samun biyan kuɗi daga wasu hukumomin gwamnati, na’urar biya da ake kira ‘Government Integrated Financial Management System’ (GIPMIS) ba za ta amince ta biya shi wannan kuɗin ba, za ta riƙe su.

Hajiya Sadiya ta bayyana cewa ta buƙaci ofishin Akanta-Janar ɗin ya turo mata sunayen waɗanda abin ya shafa tare da dalilin rashin biyan nasu, kuma ta yi alƙawarin za ta sanar da waɗanda abin ya shafa.

Ta ƙara da cewa idan an ƙi biyan su ne a bisa kuskure, to waɗanda abin ya shafi su sani cewa za a biya su dukkan kuɗin su da zaran ofishin Akanta-Janar ya gyara kuskuren da aka samu.

Har ila yau, ministar ta bayyana cewa Rukunnan A da B na masu cin gajiyar shirin na N-Power sun riga sun sani tun daga farko, tunda da dai an faɗa masu, cewa da ma wa’adin shirin na tsawon watanni 24 ne.
 
Ta ƙara da cewa rashin cire masu cin moriyar shirin na Rukunin A bayan sun cika watanni 24 ya faru ne saboda matsalolin da aka samu a lokacin.

Ta ce, “Saboda haka, waɗanda wa’adin su ya ƙare a Rukunin A bayan watanni 40 da Rukunin B bayan watanni 24 ya yi daidai da ƙa’idar da aka yi da su a lokacin da aka ɗauke su.
 
“Wannan ya yi daidai da abin da ya faru lokacin da aka dawo da shirin na N-Power a ƙarƙashin ma’aikatar a ƙarshen shekarar da ta gabata, wato babu wani tsari da aka yi masu na cewar za a ɗauke su aiki kai-tsaye a gwamnati ko a kamfanoni masu zaman kan su ko a saka su cikin wata harkar sana’a kafin a maida shirin a ƙarƙashin ma’aikatar.”

Ministar ta shawarci waɗanda wa’adin su ya zo ƙarshe a shirin da su ci gaba da haƙuri domin ta na wani ƙoƙari ta tuntuɓar hukumomin gwamnati daban-daban, ciki har da Babban Bankin Nijeriya (CBN) da Ma’aikatar Aikin Gona da Inganta Karkara ta Tarayya don ganin yiwuwar sun shigar da waɗanda su ka ci moriyar shirin zuwa cikin wasu shirye-shirye na gwamnati ko ma a ba su aiki idan ya samu.

Ta ce: “Mun buƙaci ma’aikatan shirin da ke dukkan jihohi da su ba mu sunaye da cikakken bayani na waɗanda wa’adin su na cin moriyar shirin na N-Power ya cika waɗanda ke da ra’ayin shiga tsari na gaba na ma’aikatar mu.”

Hajiya Sadiya ta kuma bayyana cewa za a yi wa masu cin moriyar shirin a Rukunin C da za a fara da su nan gaba kaɗan cikakken bayani kan shigar su shirin da iyakar wa’adin sa a daidai lokacin shigar su, don kauce wa rashin fahimtar da ta faru game da ‘yan Rukunnan A da B.

Ta ƙara da cewa za a yi cikakken shiri tun kafin wa’adin zaman su cikin shirin ya cika don kauce wa abin da ke faruwa a yanzu.

Ta ce, “Za a yi aikin tantancewa sosai na waɗanda ke son su shiga shirin a Rukunin C don tabbatar da an zaɓi waɗanda su ka dace.
 
“Ma’aikatar za ta yi aikin tantancewar a bayyane ba tare da wata ƙumbiya-ƙumbiya ba wajen zaɓen waɗanda su ka cancanta daga cikin mutane 5,000,000 (milyan biyar) da su ka cike takardun neman shiga shirin.

“An tsara shirin N-Power ne domin a taimaka wa matasa ‘yan Nijeriya ‘yan shekara tsakanin 18 zuwa 35 domin su samu ƙwarewar da za ta taimaki rayuwar su don su zama masu kawo sauyi a cikin al’ummar su kuma su kasance masu faɗa a ji a harkar kasuwanci a gida da waje, kuma za a riƙa ba su kuɗin agaji N30,000 a kowane wata.”

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESSadiya
Previous Post

A KULA: Dabiu 11 dake rage kaifin ƙwaƙwalwa

Next Post

MATSALAR TSARO: Abin da ya sa na caccaki Sojojin Najeriya – Zulum

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Yadda Boko Haram suka dirawwa kauyen Gubio suka yi kashe-kashe na awa shida cur, suke tafi da hakimin da shanu 400

MATSALAR TSARO: Abin da ya sa na caccaki Sojojin Najeriya - Zulum

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati
  • Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki
  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar
  • Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 58, sun kama wasu 161 a cikin makonni biyu a yankin Arewacin Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.