Buhari ya nada Amokachi mai bashi shawara kan harkokin Wasanni

0

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan wasan kafan Najeriya mai bashi shawara kan harkokin wasanni.

Ofishin yada Labaran ministan Wasanni Sunday Dare ne ta fistar da wannan sanarwa.

” Ina farincikin sanar muku cewa shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan wasan Super Eagles, mai bashi shawara kan harkokin wasanni.

” Wannan nadi zai fara aiki ne daga ranar 11 ga Agusta.”

Share.

game da Author