• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tambuwal and Atiku

    FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku

    An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba  sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Ruwan maganin Madagacar maganin zazzabin ne – Ministan Lafiya

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 2, 2020
in Labarai
0
Shugaban Madagascar ya ayyana magance Coronavirus da ganyen sabara

Madagascar's President Andry Rajoelina drinks a sample of the "Covid Organics" or CVO remedy at a launch ceremony in Antananarivo on April 20, 2020. "Covid Organics" or CVO is a remedy produced by the Malagasy Institute of Applied Research (IMRA) created from the Artemisia plant and supposedly help to prevent any infection caused by the new coronavirus Covid-19. (Photo by RIJASOLO / AFP)

Ministan Lafiya Ehinare Osagie ya bayyana cewa gwajin maganin da kasar Madagascar da ta aiko wa Najeriya ya nuna maganin zazzabi ne aka hada amma ba ta warkar da Korona ba.

Minista Ehinare ya ce tun bayan amsar na ta kason daga Madagascar, shugaban Kasa Muhammadu buhari ya umarci ma’aikatar da NAFDAC su binciki wannan magani domin sanin sahihancin sa.

” Ganyen da Madagascar suka hada wajen yin wannan magani, ganye ne da muke dashi a wannan kasar.

” Cibiyar binciken magunguna ta kasa NIPRD, ta samo irin wannan ganye kuma ta shuka su a wani katafaren gona. A wancan lokacin Najeriya na kokarin sarrafa maganin zazzabi a kasar nan amma kuma dai bamu kai ga fara yin haka ba saboda karancin kudi.

Minista ya ce za a ci gaba da yin binciken sauran itatuwan da aka hada wajen yin maganin.

Karanta labarin mu na baya

Tun bayan kaddamar da wani tataccen ruwan maganin wani ganye mai kama da sabara ko barbarta, wato Ganyen Madagascar, da shugaban kasar ya ce ya na maganin cutar Coronavirus, maganin yi fara farin jini a Afrika.

Idan ba a manta ba shugaba kasar Madagascar Andry Rajoelina ya kaddamar da fara amfani da ruwan magani COVID Organics, duk kuwa da gargadin da Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi cewa babu wani maganin cutar, kuma kuskure ne a yi amfani da maganin gargajiya a ce zai iya warkar da Coronavirus.

Makonni biyu da suka wuce Cibiyar Sarrafa Magungunan Gargajiya da ke Malagasy, babban birnin Madagascar ta kaddamar da ruwan maganin Madagascar, mai suna Covid-Organics, wanda ya kunshi ganyen Artemisia, mai kama da barbarta, sabara, runhu ko taramniya, wadda kasar ke tinkaho da yalwar sa a tsibirin yankin.

“An gwada Ganyen Madagascar, ya yi aiki ga jikin wadanda aka yi gwajin a kan su, sau biyu kuma sun warke.”

Komawar daliban kasar makarantu ke da wuya, sai gwamnatin Madagascar ta tilasta cewa kowane dalibi sai an yi masa gwajin ingancin maganin Ganyen Madagascar a jikin sa, domin kariya ga cutar Coronavirus.

Shugaban kasar ya bada umarnin a raba wa dalibai da marasa galihu ruwan maganin kyauta, yayin da masu sukuni kuma aka ce da kudin aljihun su za su saya.

Manema labarai a Malagasy sun shaida ganin dandazon jerin gwanon jama’a wadanda aka sa suka bi dogon layi ana diga musu ruwan Ganyen Madagascar a jikin baki.

A Najeriya, shugaban kwamitin Shugaban Kasa kan Dakile Yaduwar cutar Coronavirus, kuma sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya ce shugaba Buhari ya amince a karbo wannan ruwan magani daga Madagascar a gwada shi a Najeriya.

Boss Mustapha yace za a bi dukkan ka’idojin tantance magani idan aka shigo da shi kasarnan kafin a yi amfani da shi.

Tuni dai kasashe kamar su Tanzania, Comoros, Guinea-Bissau da Congo duk sun aika a kawo musu wannan magani.

A karshe ministan Lafiya, Ehinare Osagie ya bayyana cewa idan aka shigo da maganin za a duba shi kwarai sannan kuma akwai tabbacin cewa akwai irin ganyayyakin da aka hada a aka yi wannan magani a kasar nan muna shuka shi.

Tags: AbujaEhinareHausaLabaraiMadagascarNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Jihar Neja ta samar da naira miliyan 86 don dawainiyar maida Almajirai ga iyayen su

Next Post

KORONA: Mutum 626 sun kamu, Yanzu mutum 27,110 suka kamu a Najeriya

Next Post
Coronavirus test

KORONA: Mutum 626 sun kamu, Yanzu mutum 27,110 suka kamu a Najeriya

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘURUNƘUS: Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP
  • ZAƁEN FIDDA-GWANI: Cin hancin da ‘deliget’ za su karɓa a hannun ‘yan takara zai ƙasa dagula matsalolin da ƙasar nan ke fama da su -Sheikh Gumi
  • FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku
  • IDO NA GANIN IDO: Dalilin baza jami’an mu filin zaɓen fidda-gwanin PDP a Abuja -EFCC
  • TURA TA KAI BANGO: Dalilin da ya sa dole na hakura da takarar sanatan Kebbi – Aliero

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.