• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KORONA: Kano 37, Abuja 35, Gombe 33, Yanzu mutum 41,804 suka Kamu a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
July 28, 2020
in Kiwon Lafiya
0
KORONA: Daga 16 jihar Abia ta samu karin mutum 67 cikin kwana daya, Abuja 40, Yanzu mutum 12, 486

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 624 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Talata.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Talata sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum -212, Oyo-69, Niger-49, Kano-37, Osun-37, FCT-35, Filato-34, Gombe-33, Edo-28, Enugu-28, Ebonyi-17, Delta-10, Katsina-9, Ogun-8, Rivers-7, Ondo-5, Kaduna-4 da Nasarawa-2.

Yanzu mutum 41,804 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 18,764 sun warke, 868 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 22,172 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 14,848 FCT – 3,560, Oyo – 2,668, Edo – 2,212, Delta – 1,483, Rivers 1,691, Kano –1,566, Ogun – 1,326, Kaduna – 1,390, Katsina –742, Ondo – 1,108 , Borno –612, Gombe – 607, Bauchi – 539, Ebonyi – 776, Filato – 1,016, Enugu – 769, Abia – 545, Imo – 466, Jigawa – 322, Kwara – 749, Bayelsa – 327, Nasarawa – 310, Osun – 500, Sokoto – 153, Niger – 224, Akwa Ibom – 221, Benue – 346, Adamawa – 140, Anambra – 132, Kebbi – 90, Zamfara – 77, Yobe – 66, Ekiti – 124, Taraba- 54, Kogi – 5, da Cross Rivers – 40.

Gwamnati ta tilasta wa Kanawa saka takunkumin Fuska

Gwamnatin jihar Kano ta raba wa kungiyoyi takunkumin fuska guda miliyan biyu domin dalike yaduwar cutar Korona a jihar.

Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje ya raba takunkumin ranar Lahadi ga kungiyoyin ‘yan kasuwa, dalibai, NARTO, NURTW da sharadin cewa za su jajirce wajen amfani da su.

Gwamna Ganduje ya kuma saka dokar sa takunkumin fuska dole musamman a lokacin da mutum zai gwamatsu cikin jama’a jihar.

“Gwamnati na kokarin ganin an samu dawwamammiyar hanyar dakile yaduwar cutar Covid-19 a jihar da hakan ya zama dole mutane su kiyaye dokoki da sharuddan gujewa kamuwa da cutar.

” Mutane a jihar basu kaunar saka takunkumin fuska musamman idan suna cikin jama’a. Daga yanzu gwamnati ta umarci Jami’an tsaro domin tilasta wa mutane suna saka takunkumin fuska dole.

Gwamnati ta yi Kira ga kungiyoyin NARTO NURTW da su rika amfani da takunkumin fuska sannan direbobi su tabbatar duk fasinjar da zasu dauka ya saka takunkumin.

Bayan haka mataimakin gwamnan jihar Nasiru Gawuna ya ce kwanakin baya gwamnati ta raba takunkumin fuska miliyan uku ga kungiyoyi a jihar domin hana yaduwar cutar.

Gawuna ya Yi Kira ga mutane da su hada hannu da gwamnati domin ganin an dakile yaduwar cutar Covid-19 a jihar.

Mai martaba sarkin Kano Aminu Bayero ya Yi Kira ga mutane da su kiyaye sharudda da dokokin gujewa kamuwa da cutar da gwamnati ta saka musamman a lokacin shagulgular babban Sallah.

Tags: AbujaHausaKanokoronaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Kwararan Hujjoji: Kwankwadar manja baya warkar da Korona – Binciken Dubawa

Next Post

Bimbinin binciken dukkan bashin da Gwamnatin Tarayya ta ciwo zai iya hana a kara wa Najeriya wasu basukan – Amaechi

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
Ni dan kallo ne, ban san halin da APC ke ciki ba – Amaechi

Bimbinin binciken dukkan bashin da Gwamnatin Tarayya ta ciwo zai iya hana a kara wa Najeriya wasu basukan - Amaechi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba
  • Gwamna Uba Sani ne ya yi Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai
  • Sanatoci 67 sun rattaba hannu Yari suke so, da karin wasu na nan tafe – Inji Abdul Ningi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.