• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

    Petrol Tankers

    ƊAN KUKA MAI JA WA UWAR SA JIFA: Ƙungiyar IPMAN ta ce ba za ta iya ci gaba da sayar da fetur a garuruwan yankin Igbo ba

    ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC

    An kama Sanata Ekweremadu da matar sa a Landan, bisa zargin yunƙurin cire ƙodar wani ƙaramin yaro

    2023: APC ta ƙara wa’adin ranakun zaɓen fidda ‘yan takarar gwamna, sanata da na wakilan jihohi da tarayya

    KOWAR HAƊIYI TAƁARYA: Shugaban APC ya gana da Sanatocin APC domin magance fitar-farin-ɗango da ake yi daga jam’iyyar

    RAHOTO: Akalla ‘ƴan Najeriya miliyan 48 ne ke ƙantara kashi ‘bahaya’ a waje

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

KARRAMAWAR CPJ: Shugaba Buhari, Atiku, ofishin jakadancin Amurka sun mika sakon taya murna ga mawallafin Jaridar PREMIUM TIMES, Dapo

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 19, 2020
in Labarai
0
KARRAMAWAR CPJ: Shugaba Buhari, Atiku, ofishin jakadancin Amurka sun mika sakon taya murna ga mawallafin Jaridar PREMIUM TIMES, Dapo

Dapo Olorunyomi, Publisher, Premium Times

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon taya murna karramawa da Kwamitin kare ‘yan jarida ta Duniya ta yi wa fitaccen dan jarida kuma mawallafin jaridar PREMIUM TIMES, Dapo Olorunyomi.

Buhari ya shaida cewa lallai kasa Najeriya na bugun kirji da mutane irin su mawallafin PREMIUM TIMES, Dapo, bisa jajircewa da nuna kwarewa a aiki da ya kai ga samun irin wannan karramawa na CPJ.

Haka shima, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya aika da na shi sakon taya murnar inda ya yi wa Dapo fatan alheri kan wannan karramawa da ya samu.

Baya ga jakadan kasar Amurka dake Najeriya, ‘Yan kasa Najeriya da ‘yan kasashen duniya duk sun yi mika sakonntaya murmar ga mawallafin jaridar PREMIUM TIMES, Dapo.

CPJ ya karrama mawallafin PREMIUM TIMES da wasu fitattu 3

Mawallafin jaridar PREMIUM TIMES, Dapo Olorunyomi na daga cikin fitattu kuma jajirtattun ‘yan jarida da kungiyar kare ‘Yancin ‘Yan Jarida ta duniya za ta karrama a wannan shekara, 2020.

Wadannan fitattun ‘yan jarda su shahara wajen yin bugun kirji don tsage gaskiya yadda take ba tare da tsoron fadawa tarkon gwamnatocin kasashen su ko kuma a muzguna musu a wajrn aikin su.

‘Yan jaridan hudu da za a karrama sune,

Dapo Olorunyomi – Dapo Olorunyomi ne mawallafin jaridar PREMIUM TIMES da ta shahara wanen bankado kamayamayar mahukunta a Najeriya da kuma tsage gaskiya komai dacinta.

Dapo, ya kuskure wa fushin gwamnatocin baya da ya kai ga sai da yayi gudun hijra a lokacin mulkin Janar Sani Abacha inda ya samu mafaka a kasar Amurka.

A shekarar 2017, jami’an tsaro na SSS sun tsare Dapo da daya daga cikin wakiliyar jaridar sa saboda wani labarin tonon silili da tsage gaskiya da jaridar PREMIUM TIMES ta wallafa kan rundunar sojin Najeriya.

Wadannan na daga cikin jajircewar sa da CPJ ta ga cancantar sa na samun kyauta da karramawar ta na 2020.

Sauran wandanda za a karrama sun hada da Svetlana Prokopyeva  daga kasar Rasha

Shahidul Alam  daga kasar Bangladesh sai kuma Mohammad Mosaed daga kasar Iran.

Duka wadannan fitattun ‘yan jarida sun sha wahalar zaman gidajen kaso a dalilin aikin jarida.

Previous Post

KORONA: An samu karin mutum 653 Yanzu mutum 36,107 suka kamu a Najeriya, 778 sun rasu

Next Post

BIDIYO: Yadda direban adaidaita ‘Keke Napep’ ya dambace da jami’an Hukumar kiyaye Hadura, FRSC

BIDIYO: Yadda direban adaidaita 'Keke Napep' ya dambace da jami'an Hukumar kiyaye Hadura, FRSC

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR NEMAN ƘARIN ALBASHIN ALKALAI: ‘Rabon da a ƙara wa masu shari’a albashi tun ana canja dala naira 118’ -Lauyan mai ƙara
  • Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari
  • Ƴan bindiga sun yi garkuwa da jami’an lafiya uku da mace mai ciki a Zamfara
  • SHIRYE-SHIRYEN ZAƁEN 2023: INEC ta yi wa ƙarin mutum fiye da miliyan 10 rajista
  • SUN CI TALIYAR ƘARSHE: Sanatoci 58 da ba za su koma Majalisar Dattawa a zaɓen 2023 ba

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.