Shugaban Kasa Muhammadu Buhari bayan Sallar Idi wanda yayi a gidan sa tare da iyalan sa ya garzaya cikin gida domin ganawa da ya’ya da jikoki.
Buhari ya yanka ragon layyar sa bayan haka.
Ga hotuna a nan:
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.