• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Buhari ba ya bukatar amincewar sanatoci kafin ya nada Alkalan Kotunan Abuja – Sanata Bamidele

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 8, 2020
in Labarai
0
Buhari at UNGA

Buhari at UNGA

Shugaban Kwamitin Shari’a, Alkalai da ‘Yancin Jama’a na Majalisar Dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ba ya bukatar amincewa ko tantancewar Majalisar Dattawa kafin ya nada Alkalan Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya, Abuja.

Ya ce Sashe na 256 (2) na Kundin Tsarin Mulki cewa ya yi Shugaban Kasa zai iya nada Alkalan Kotunan Abuja idan Hukumar Kula Da Alkalai ta Kasa ta aika masa sunayen wadanda suka cancanta a nada kawai.

Shugaba Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa wasikar neman amincewar su day sunayen wasu Alkalai 11 da ya nada wa Manyan Kotunan FCT, Abuja.

Bamidele ya ce Cif Jojin FCT ne kadai idan Buhari zai nada tilas sai da amincewa da tantancewar Majalisar Dattawa.

Waiwaye:

PREMIUM TIMES HAUSA a kwanakin baya ta buga labarin wani korafi da Kungiyar Lauyoyi ta ‘Open Bar Initiative’ (OBI), ta yi cewa sunayen Alkalan da NJC ta aika wa Shugaba Buhari, cike suke da ‘ya’yan manyan alkalan da ba su cancanta ba.

Kungiyar Lauyoyi ta Open Bar Initiative, ta roki Shugaba Muhammadu Buhari ya yi fatali da jerin sabbin sunayen Alkalan Babbar Kotun FCT Abuja, wanda Hukumar Kula Alkalai ta Kasa (NJC) ta fitar masa.

Sun yi zargin cewa sunayen 33 cike suke da sunayen ‘ya’yan manyan alkalan kasar nan, wadanda kuma ba su cancanci a nata su alkalai ba.

Sun yi korafin cewa matsalar Buhari ya bari harkar shari’a a Najeriya ta koma harkar gado, daga iyaye bayan sun sauka a nada ‘ya’yan su, ko za a zubar da kima da nagartar shari’a, kotuna da alkalai a kasar nan.

Cikin takardar da suka tura wa Shugaba Buhari a ranar 6 Ga Mayu, wadda Silas Onu, Chidi Odinkalu da wasu lauyoyi su biyar suka sanya wa hannu, sun ce ba za su taba bari a maida shari’a harkar gado a kasar nan ba.

Kungiyar ‘Open Bar Initiative’ ta kuma aika da kwafen wasikar ga Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan da Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila.

Sunayen ‘Ya’Yan Manyan Alkalan Da Ke Ciki

1. Hafsat Abba-Aliyu, mai shekaru 42, ‘yar Uwani Abba Aliyu. Mai Shari’a a Kotun Koli.

2. Njidella Nwosu-Iheme, mai shekaru 36, ‘yar Mai Shari’a a Kotun Koli, Mary Odili.

3. Fatima Abubakar-Aliyu, ‘yar tsohuwar Shugabar Kotun Daukaka Kara ta Kasa, Zainab Bulkachuwa.

4. Mimi Katsina-Alu, ‘yar tsohon Babban Jojin Tarayya, Marigayi Katsina-Alu.

5. Ibrahim Mohammed, dan gidan tsohon Grand Khadi na FCT, Abuja.

Baya ga wadannan sunayen ‘ya’yan manyan alkalai, kungiyar lauyoyin ta ce akwai kuma wasu sunayen da aka saka saboda kusancin su da manyan Hukumar Kula Da Alkalai ta Kasa (NJC).

Sunan da ya fi kara fusata kungiyar shi ne sunan Olupola Olufolashade, wadda suka ce da farko ma kwata-kwata babu sunayen ta, kuma ba a yi tantancewar da ita ba. Na a san yadda aka yi ba wani ya bankara sunayen, ya rubuta na ta sunan a ciki.

Sun ce wanda ya tsarma sunan Olufola a Kotun Koli ya ke aiki.

Kungiyar ta ce ba a bi ka’idar dokar NJC da dokar Babbar Kotun Abuja ta FCT HC ta 2003 ba.

“Ba za mu bari a maida harkar alkalanci hanyar dabbaka ra’ayin wasu manyan alkalai su na dora wadanda suka ga dama kuma a cikin ‘ya’yan su BA, alhali ba su cancanta ba.”

Sun kuma jaddada cewa akwai wadanda suka cancanta birjik ba a nemi su shiga jerin tantancewar ba, sai aka rakito ‘ya’yan mai shari’a wane d ‘yan gidan wance da wane.

“Da sun cancanta ma da dan dama-dama, to amma ko a tsarin dauka alkalanci a Babbar Kotun Abuja, ba su cancanta ba. An yi watsi da wadanda suka cancanta, ko damar shiga tantancewar ma ba a ba su ba.” Inji Odinkalu.

Tags: Abba AliyuChidi OdinkaluFatima Abubakar-AliyuFCTKatsina-AluNajeriyaOdinkaluOlufolaPREMIUM TIMESShugaba Muhammadu BuhariSilas Onu
Previous Post

Gwamnatin Tarayya na farautar wadanda suka shirya fim kan ‘yan luwadi, madigo da ‘yan daudu – Hukumar Tace Fina-finai

Next Post

Gwamnati ta dakatar da komawar dalibai makarantu, ta ce babu jarabawar WAEC

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Adamu Adamu

Gwamnati ta dakatar da komawar dalibai makarantu, ta ce babu jarabawar WAEC

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru
  • TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa
  • FCT ABUJA: Wike ya kori shugabanni da daraktocin hukumomi 21
  • Kotu ta yi watsi da ƙarar PDP a Shari’ar gwamnan Kaduna, dalili kuwa shine wai ba ta shigar da ƙara da wuri ba
  • MASHAHURAN JAMI’O’IN DUNIYA: Jami’ar Bayero ta fita kunya, Covenant da UI ne kawai ke gaba da ita a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.