Gwamnan jihar Kaduna ya ce a jihar Kaduna ba za a yi Sallar Idi a masallaci ba, ko da ana ruwa ne. A waje za ayi idan kuma ana ruwa sai kowa ya tsaya gidan sa.
BIDIYO: Yadda za a yi Sallar Idi a Kaduna – El-Rufai
0
Share.