• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Yunwa ka iya kassara mutum milyan 50 a Afrika ta Yamma idan Korona ba ta tsagaita ba – FAO

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 7, 2020
in Babban Labari, Harkokin Kasuwanci/Noma
0
Farmer

Farmer

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (Food and Agricultural Organisation),wato FAO, ta kara jaddada cewa matsawar dai cutar Coronavirus ba ta tsagaita a Afrika ta Yamma ba, to akwai yiwuwar mutum milyan 50 su fuskanci mummunar masifar yunwa a yankin.

Haka wani babban jami’in Hukumar FAO ya jaddada.

Coumba Sow, babban kodinaton Dakile Yunwa na FAO a Afrika ta Yamma, ya bayyana a cikin wata tattaunawa da aka yi da shi cewa idan ba tashi tsaye aka yi da Gaggawa ba, to milyoyin jama’a a Afrika ta Yamma ya su shiga matsin yunwa a wannan halin da tuni wasu har sun kai ga shiga wannan mawuyacin hali saboda cutar Coronavirus da rikice-rikicen da ke kara ruruwa a yankin.

“Ganin yadda yawancin kasashen Afrika ke fama da cututtuka da kuma rikice-rikice, to mafita a wajen mu ita ce mu ci gaba da tallafawa wajen inganta hanyoyi da dabarun bunkasa noma a wannan damina mai sauka a yanzu. Wannan zai rage radadin mawuyacin halin da milyoyin mutane ke ciki sanadiyyar matsalar abinci yayin Coronavirus.”

Wannan yanki ciki har da Najeriya a yanzu ya na cikin mawuyacin hali ganin yadda cutar Coronavirus ta na ta kara darkakar say ta na fantsama.

Sama da mutum 170, suka kamu da cutar a Afrika ta Yamma, yankin da ke koma baya wajen karancin abinci a duniya. Ga kuma faman da yankin ke yi da rikice-rikicen Boko Haram, ISWAP da ‘yan bindiga.

So ta ce yanzu haka a kasashenBurkina Faso, Mali da Nijar, akwai kimanin mutum milyan 4 da ba su day cin yau balle na gobe. FAO na tsoron Nan da kwanaki kadan adadin su zai iya karuwa su kai mutum milyan 5.5 nan zuwa watan Agusta.

Rahoton 2020 ya nuna a Najeriya akwai mutum milyan 5.1 masu bukatar agajin abinci a Najeriya. Milyan 1.4 a Barno, milyan 1 a Yobe da kuma 500,000 a Adamawa.

“Abin ya zame wa wasu milyoyin mutane goma-ashirin. Wasu baya ga yunwar, an raba su da garuruwan su. Ko kone gidajen su. An karkashe wadanda suka dogara da su wajen ciyar da su.” Haka Sow ta bayyana.

Makonni biyu da suka gabata, FAO ta yi gargadin cewa Farin-dango sun darkako Afrika ta Yamma baki daya.

Hukumar Abinci ta Majisar Dinkin Duniya (FAO), ta bayyana cewa farin-dango na daf da mamaye ilahirin gonakin Yankin Afrika ta Yamma, nan da cikin watan Yuni mai kamawa.

FAO ta ce yanzu haka milyoyin farin-dango za su gaba da haihuwa da kyankyashe milyoyin ‘ya’ya a kasashen Ethiopia, Kenya, Sudan, Somalia da yankin Afrika ta Yamma.

“Milyoyin farin-dango na ci gaba da kyankyashe ‘ya’ya su na zugar nausawa Sudan. Abin tsoron shi ne idan suka nausa suka mamaye yankin Sahel na Afrika ta Yamma.”

Darakta Janar na FAO, QU Dongyu ya kara da cewa duk wani kokarin daukar matakan da za a iya yi, zai dauki lokaci kafin aiwatarwa.

Ya ce wannan fargabar ta biyo bayan la’akari da irin barnar da farin-dangon suka yi a Sahel har zuwa yankin Yemen.

Ya ce annonar farin ta samu ne sakamakon ruwan sama mai tarin yawa da aka samu shekaru biyu da suka gabata, inda hakan ya bai wa farin sukunin kyankyashe ‘ya’ya masara iyaka.

Kumanin farin-dango bilyan 200,000 suka mamaye kasar Kenya. Kuma an kiyasta cewa a rana daya sukan iya cinye abincin da mutum milyan 84 za su iya cinyewa.

Farin sun yi mummunar barnar dubban daruruwan hektocin gonaki a Afrika ta Gabas.

Hukumar FOA na fargabar cewa yawan farin zai iya nunkawa sau 500 cikin watan Yuni, su yi yawan da za su iya mamaye amfanin gonakin Afrika ta Yamma baki daya, ko ma a ce kasashe 30.

Tuni dai an fara kokarin kaddamar da gidauniyar talladin dala milyan 311.6 domin a yi wa farin-dangon taron-dangi kisa da maganin kwari.

“Mu na bakin kokarin mu, amma aikin akwai wahala kuma zai iya daukar lokaci, tunda dai farin yawon mamaya su ke yi daga nan su nausa can. Za a dauki watanni kafin a kai ga samun nasara.”

Dongyu ya yi maraba da shirin samar da dala milyan 500 da Majalisar Dinkin Duniya ke kokarin yi domin yaki da farin-dango a Gabas ta Tsakiya da kuma Afrika.

Daga nan ya yi rokon ci gaba da bayar da gudummawa daga masu bayar da gudummawa a duniya.

Fargabar da ake ci gaba da yi shi ne, yadda a yanzu bilyoyin farin-dangon ke ci gaba da kyankyashe bilyoyin ‘ya’ya. Su kuma wadannan ‘ya’yan, nan da cikin watan Yuni za su yi girman da za su rika cinye shuke-shuke komai yawan su a duk gonakin da suka dira.

Hakan inji rahoton zai kara kawo mummnan matsanancin karancin abinci.

“Abin ya zama bugu biyu. Ga annobar Coronavirus ga kuma annobar farin-dango. Su duka za su kawo bala’in karancin abinci.” Cewar Dongyu.

Farin dango a wani rahoton za su cinye abincin mutum milyan 25 a Afrika ta Gabas, a Yemen za su cinye amfanin gona na abincin mutum milyan 17.

Tags: AbujaginaHausaLabaraiNajeriaNewsPREMIUM TIMESTalauci
Previous Post

TASHIN-TASHINA: Amurka na bibiyar yadda Sanata Buruji Kashamu ya san za a kai harin 9/11

Next Post

Kashi 75% na kararrakin fyade da ake kawo wa ofishin mu limamai da fastoci ne suka aikata

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Rape Child

Kashi 75% na kararrakin fyade da ake kawo wa ofishin mu limamai da fastoci ne suka aikata

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • CIRE TALLAFIN MAI: Gwamnatin Kwara ta rage ranakun aiki ga ma’aikatan gwamnati
  • SITIYARIN TATTALIN ARZIKI: Tinubu, Tallafin Fetur da Amanar Jama’a Kan Siraɗi
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Buƙatar korar Emefiele daga CBN da kuma yi wa bankin garambawul
  • ‘Ruhun Mai Tsarki ne ya umarce ni na kashe ta’ – Inji matar da ta kashe ‘yar shekara biyar
  • RIGA MALAM MASALLACI: Matasan Kano sun yi wa ginin ƴan canji diran mikiya, sun yi warwason kayan ‘ganima’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.