• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

SUNAYE: Kananan Hukumomi 20 da su ka fi sauran jihohin Najeriya kakaf yawan masu cutar Korona

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 20, 2020
in Labarai
0
Gwamnatin Najeriya ta tsawaita dokar zirga-zirga da mako biyu

Shugaban Kwamitin Yaki da Cutar Coronavirus, Boss Mustapha, ya bayyana sunayen wasu kananan hukumomi 20 da ya ce su kadai ke dauke da kashi 60% bisa 100% na adadin masu dauke da cutar Coronavirus a kasar nan.

Boss Mustapha Wanda kuma shi ne Sakataren Gwamnstin Tarayya, ya ce Karamar Hukumar Birnin Abuja da Kewaye ita ce ta biyu, wajen yawan adadin wadanda suka kamu da wannan cuta a kakaf kananan hukumomin Najeriya 774.

Ya yi wannan karin bayani a kolacin da ya ke karbar kayan tallafi daga Kungiyar Rotary, Distict 9125, har na naira miyan 10 domin yakar Coronavirus.

BabbanSakataren Gudanarwa Olusegun Adeloye ne ya bayyana sunayen, kuma shi ya wakilci Mustapha.

Ga Sunayen Kananan Hukumomi 2020

Lagos Mainland
Abuja Municipal
Mushin
Eti Osa
Tarauni
Katsina
Alimosho
Maiduguri
Kosofo,
Dutse
Ikeja
Nasarawa
Oshodi/Isolo
Apapa
Amuwo
Odofin
Oredo
Bauchi
Lagos Island
Suru Lere
Ado Ota.

Ya ce adadin na ta kara karuwa ne saboda bijirewar da jama’a ke yi wa dokoki daka’idojin da suka shimfida domin kauce wa kamuwa da cutar Coronavirus.

PREMIUM TIMES HAUSA ta wallafa tulin matsalolin da Najeriya ke fuskata wajen yaki da cutar Coronavirus.

Sakataren Gwamnatin Tarayya, kuma Shugaban Kwamitin Dakile Cutar Coronavirus, Boss Mustapha, ya bayyaana irin matsalolin da ya ce su ke sha musu kai wajen kokarin dakile Coronavirus daga fantsama a kasar nan.

Mustapha ya yi wannan bayani a lokacin da ya ke wa manema labarai bayanin ci gaban da suka samu a cikin watanni uku.

“Ga Matsalolin Yaki Da Cutar Coronavirus” -Mustapha

1. Babbar Matsala ta farko ita ce da har yanzu duk da kokarin da ake yi, har yau ba a samu magani ko makarin cutar Coronavirus ba.

“Kamar yadda sauran kasashen duniya ke ta gaganiyar neman magani ba su samu ba, mu ma a nan har yau mu na ta kokari, amma ba a kai ga dacewa ba.”

2. Akwai kuma mataslar kwrancin wuraren kula da masu fama da cutar da sauran kayayyaki.

3. Akwai matsalar jami’an aiki da sauran ma’aikatan yaki da cutar Coronavirus.

4. Ba a Najeriya kadai ake karancin kayan kariyar jiki daga kamuwa da cutar Coronavirus ba.

Matsalar karancin kayan gwaji da kayan da likitoci da jami’an lafiya ke amfani da su, ta buwayi duniya, saboda sai an kashe makudan kudade kafin su wadaci ko’ina.

To durkushewar tattalin arziki ya sa kasashe raba-kafa. Wato akwai bukatar kudaden gudanar da rayuwa a lokacin da ake bukatar kudaden kariyar cutar Coronavirus.

5. Akwai kuma gagariman matsalolin da a jimlace za mu iya cewa sun kunshi taurin kan jama’a wajen kin yarda da canja takun rayuwa; tsoron yadda ake tsangwamar wanda ya kamu da cutar Coronavirus; tababa da shakku ko kin gaskata cutar; tasirin al’ada, addini da sauran tunanin da masu bijire wa ka’idonin kiyayewa daga cutar Coronavirus ke fakewa da su.

“Coronavirus, Kogi Cinye Mai Gardama” -Kodinetan Korona

Da ya ke ci gaba da bayani, Kodinetsn Yaki da Coronavirus na Kasa, Sani Aliyu, ya ce a yanzu ne ma jama’a da dama za su fi shiga tarkon saurin kamuwa da Coronavirus fiye da can baya.

Ya a yanzu cutar ke ci gaba da kara fantsama a cikin al’umma lunguna da sakuna.

“Gaskiyar magana ita ce ba za mu lamunta da irin yadda jama’a ke bijire wa dokoki da ka’idojin kiyayewa da cutar Coronavirus ba.”

“Ba Mu San Ranar Da Najeriya Za Ta Kakkabe Coronavirus Ba” -Sani Aliyu

Kodinetan Yaki da Coronavirus na Kasa, Sani Aliyu ya ce: “Kamar yadda na taba fada kwsnakin baya, a gaskiya babu lokacin da za mu iya yin kintace ko kirdadon sa’adda za a iya rabuwa da cutar Coronavirus a kasar nan ba. Saboda a yanzu ne ma cutar ke ta kara kutsawa cikin al’umma bagatatan. Kuma sai kara fantsama ta ke yi a jihohi daban-daban.

“Yanzu Aka Fi Kamuwa Da Cutar Da An Shiga Jama’a”

“Yanzu da mutum ya shiga cikin gungun mutane, da wuyar gaske bai koma gida dauke da cutar ba, idan bai yi taka-tsantsan ba. Saboda a yanzu ake kasa samu dimbin masu kamuwa da cutar kamar barkewar wutar-daji.”

Tags: AbujaAliyuCoronaVirusdokokiHausaaJama'aMaganaMustaphaPREMIUM TIMESSakatareSani
Previous Post

Najeriya na gab da samun shaidar yin sallama da cutar Shan-Inna – WHO

Next Post

CORONAVIRUS: Dalilin dage ranar fara zirga-zirgar jiragen sama gadan-gadan a kasar nan – Gwamnatin Tarayya

Next Post
Mai da hadahadan jiragen sama zuwa Kaduna daga Abuja zai lashe sama da naira biliyan 1

CORONAVIRUS: Dalilin dage ranar fara zirga-zirgar jiragen sama gadan-gadan a kasar nan - Gwamnatin Tarayya

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • El-Rufai ya lashe Zaben fidda gwani na kujerar majalisar tarayya, zai gwabza da Samaila Suleiman
  • An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed
  • Yadda ‘Ƴan bindiga suka sace fastocin cocin katolika biyu a Katsina
  • Dandazon Ƙudan zuma sun kashe wani ɗalibin makarantar Firamare a Kano
  • KOTUN KOLI TA KIRA WA AMAECHI RUWA: Dole ya bayyana gaban kwamitin Wike don amsa zargin handame naira Biliyan 98

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.