Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 663 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Talata.
Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Talata, sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum 170, Ogun – 108, Bauchi – 69, Ebonyi – 49, Edo – 33, Rivers – 30, FCT – 26, Jigawa – 26, Delta – 20, Anambra – 17, Gombe – 16, Kano – 16, Imo – 15, Abia – 14, Borno – 11, Oyo – 11, Plateau – 8, Kebbi – 6, Kaduna – 6, Ondo – 4, Niger – 2, Katsina – 2, Osun – 1, Ekiti – 1, Kwara – 1 and Nasarawa – 1.
Yanzu mutum 13,464 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 4206 sun warke, 365 sun rasu.
Duk da yawan mutane da ake samu sun kamu da cutar a kullum a Najeriya, wasu da dama na ganin har yanzu ba a yi wa mutane gwajin cutar yadda ya kamata a kasar.
Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 6,065, sai jihar dake da mutum– 1,020, FCT – 1,012, Ogun – 471, Edo – 462, Katsina – 399, Oyo – 398, Rivers – 394, Kaduna – 369, Borno – 367, Bauchi – 364, Jigawa – 309, Gombe – 246, Delta – 175, Ebonyi – 152, Kwara – 143, Sokoto – 129, Plateau – 128, Nasarawa – 113, Abia – 97, Imo – 83, Zamfara – 76, Yobe – 52, Osun 50, Niger – 46, Anambra – 46, Ondo – 46, Akwa Ibom – 45, Kebbi – 41, Adamawa – 42, Enugu – 30, Ekiti – 30, Bayelsa – 30, Taraba – 18, Benue – 13, and Kogi – 3.
Discussion about this post