Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 667 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma’a.
Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum 281, Abia-48, Oyo-45, FCT-38, Ogun-37
Enugu-31, Ondo-23, Plateau-21, Edo-19, Delta-18, Rivers-18, Bayelsa-17, Akwa Ibom-17, Kaduna-14, Kano-12, Bauchi-9, Gombe-4, Osun-3
Benue-3, Nasarawa-3, Kwara-3, Ekiti-2, Borno-1
Yanzu mutum 19,147 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 6,581 sun warke, 487 sun rasu.
Duk da yawan mutane da ake samu sun kamu da cutar a kullum a Najeriya, wasu da dama na ganin har yanzu ba a yi wa mutane gwajin cutar yadda ya kamata a kasar.
Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum,7,616, Sai FCT – 1,391, Kano – 1,160 Rivers – 696 Edo – 695, Oyo – 661, Ogun – 586, Kaduna – 490, Borno – 457 Gombe – 443, Bauchi – 430, Katsina – 414, Delta – 367, Jigawa – 317, Plateau – 186, Nasarawa – 177, Abia – 173, Kwara – 172, Ebonyi – 162, Imo – 159, Sokoto – 133, Bayelsa – 111, Enugu – 93, Ondo – 89, Zamfara – 76, Kebbi – 67, Anambra – 66, Niger – 66, Yobe – 55, Osun – 50, Akwa Ibom – 48, Adamawa – 42, Benue – 36, Ekiti – 30, Taraba – 18, Taraba – 18, and Kogi – 3.
Discussion about this post