Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 260 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Lahadi.
Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Lahadi, sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum Abia – 67, FCT – 40, Lagos – 38, Ogun – 19, Gombe – 16, Edo – 14, Imo – 9, Kwara – 8, Katsina – 8, Nasarawa – 8, Borno – 8, Kaduna – 6, Bauchi – 5, Ekiti – 4, Niger – 2, Ondo – 2, Plateau – 2, Kano – 2, and Sokoto – 2.
Yanzu mutum 12, 486 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 3959 sun warke, 354 sun mutu.
Duk da yawan mutane da ake samu sun kamu da cutar a kullum a Najeriya, wasu da dama na ganin har yanzu ba a yi wa mutane gwajin cutar yadda ya kamata a kasar.
Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 5,767 cases, sai Kano – 999, FCT – 952, Edo – 401, Katsina – 395, Oyo – 365, Borno – 356, Ogun – 355, Kaduna – 343, Rivers – 332, Bauchi – 291, Jigawa – 283, Gombe – 217, Delta – 148, Kwara – 135, Sokoto – 129, Plateau – 115, Nasarawa – 112, Ebonyi – 103, Abia – 83, Zamfara – 76, Imo – 68 Yobe – 52, Osun 49, Akwa Ibom – 45, Adamawa – 42, Niger – 44, Ondo – 42, Kebbi – 35, Enugu – 30, Bayelsa – 30, Anambra – 29, Ekiti – 29, Taraba – 18, Benue – 13, da Kogi – 3.
Discussion about this post