Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 745 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Alhamis.
Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Alhamis sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum Legas -280, Oyo-103, Ebonyi-72, FCT-60
Imo-46, Edo-34, Delta-33, Ribas-25, Kaduna-23, Ondo-16, Katsina-12, Kano-10, Bauchi-8, Borno-7, Kwara-5, Gombe-4, Sokoto-2
Enugu-2, Yobe-1, Osun-1, Nasarawa-1
Yanzu mutum 18,480 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 6,307 sun warke, 475 sun rasu.
Duk da yawan mutane da ake samu sun kamu da cutar a kullum a Najeriya, wasu da dama na ganin har yanzu ba a yi wa mutane gwajin cutar yadda ya kamata a kasar.
Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum,7,616, Sai FCT – 1,391, Kano – 1,160 Rivers – 696 Edo – 695, Oyo – 661, Ogun – 586, Kaduna – 490, Borno – 457 Gombe – 443, Bauchi – 430, Katsina – 414, Delta – 367, Jigawa – 317, Plateau – 186, Nasarawa – 177, Abia – 173, Kwara – 172, Ebonyi – 162, Imo – 159, Sokoto – 133, Bayelsa – 111, Enugu – 93, Ondo – 89, Zamfara – 76, Kebbi – 67, Anambra – 66, Niger – 66, Yobe – 55, Osun – 50, Akwa Ibom – 48, Adamawa – 42, Benue – 36, Ekiti – 30, Taraba – 18, Taraba – 18, and Kogi – 3.