Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 501 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma’a.
Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum Lagos-195, FCT-50, Kano-42, Kaduna-27,Edo-26 Oyo-22, Imo-21, Gombe-17, Benue-12, Enugu-12, Delta-11, Anambra-11, Ebonyi-10, Nasarawa-9, Ogun-9, Bauchi-8, Kebbi-4, Akwa Ibom-3
Jigawa-3, Katsina-3, Yobe-2, Borno-2, Kwara-1, Ondo-1.
Yanzu mutum 15682 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 5101 sun warke, 407 sun rasu.
Duk da yawan mutane da ake samu sun kamu da cutar a kullum a Najeriya, wasu da dama na ganin har yanzu ba a yi wa mutane gwajin cutar yadda ya kamata a kasar.
Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 7, 035, sai FCT – 1, 212, Kano – 1, 091, Ogun – 553, Edo – 544, Oyo – 491, Rivers – 482, Kaduna – 429, Borno – 425, Katsina – 414, Bauchi – 410, Gombe – 337, Jigawa – 317, Delta – 254, Ebonyi – 162, Abia – 151, Kwara – 150, Plateau – 149, Nasarawa – 141, Imo – 135, Sokoto – 132, Zamfara – 76, Anambra – 64, Ondo – 63, Yobe – 55,Kebbi – 54, Enugu – 51, Osun – 50, Niger – 49, Akwa Ibom – 48 Adamawa – 42,, Benue – 34, Bayelsa – 32, Ekiti – 30, Taraba – 18, da Kogi – 3.
Discussion about this post