Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 342 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Asabar.
Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Asabar, sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum 66, FCT – 50, Delta – 32, Oyo 31, Borno – 26, Rivers – 24, Edo – 23, Ebonyi – 23, Anambra – 17, Gombe – 17, Nasarawa – 14, Imo – 12, Kano – 12, Sokoto – 12, Jigawa – 8, Ogun – 7, Bauchi – 5, Kebbi – 2, Kaduna – 2, , Katsina – 2, Ondo – 2, Abia – 1 and Niger – 1.
Yanzu mutum 12, 233 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 3535 sun warke, 323 sun mutu.
Duk da yawan mutane da ake samu sun kamu da cutar a kullum a Najeriya, wasu da dama na ganin har yanzu ba a yi wa mutane gwajin cutar yadda ya kamata a kasar.
Jihar Legas na ci gaba da samun daruruwan mutanen da suka kamu da cutar Korona babu kakkautawa.
A ranar Asabar jihar Legas ta samu karin mutum sama da 66.
Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 5, 729 cases, followed by Kano – 997, FCT – 912, Katsina – 387, Edo – 387, Oyo – 365, Borno – 348, Kaduna – 337, Ogun – 336, Rivers – 332, Jigawa – 290, Bauchi – 286, Gombe – 201, Delta – 148, Sokoto – 127, Kwara – 127, Plateau – 113, Nasarawa – 104, Ebonyi – 103, Zamfara – 76, Imo – 59, Yobe – 52, Osun 49, Akwa Ibom – 45, Adamawa – 42, Niger – 42, Ondo – 40, Kebbi – 35, Enugu – 30, Bayelsa – 30, Anambra – 29, Ekiti – 25, Taraba – 18, Abia–16, Benue – 13, and Kogi – 3.
Discussion about this post