• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Kashi 13% na wadanda aka yi wa gwajin Korona a Kano sun kamu da cutar

Mohammed LerebyMohammed Lere
June 27, 2020
in Babban Labari, Kiwon Lafiya
0
KORONA: An samu karin mutum shida da suka rasu a Kano

Ganduje-with-Face-Mask-Corona

Ma’aikatar kiwon Lafiyar Jihar Kano ta bayyana cewa kashe 13% na ‘yan jihar Kano da aka yi wa gwajin Korona duk suna dauke da cutar.

Ma’aikatar ta ce zuwa ranar 20 ga watan Yuni, jihar ta dibi samfurin jini har 9,103, an dawo da sakamakon 8,948, har yanzu akwai sakamakon 155 da ba a dawo dasu ba, mutum 1,191 sun kamu da kwayoyin cutar.

A Najeriya kuma an yi wa mutum 125,090 gwajin cutar, mutum 23,298 cikin wannan adadi suka kamu da kwayoyin cutar.

Akwai mutum da ke dauke da cutar a jihar zuwa yanzu. Mutum 818 sun warke har an sallame su bayan sun warke daga wuraren da ake kula da su a jihar.

Sannan kuma mutum 55 kacal suka rasu a sanadiyyar kamuwa da Korona a jihar Kano.

Idan ba a manta ba Ministan Kiwon Lafiya Enahire Osagie ya bayyana cewa sakamakon binciken da aka yi sun nuna cewa mutum 400 zuwa 587 cikin mutum 979 da suka mutu a Kano an gano cewa cutar Korona ce sanadi.

Enahire ya bayyana haka a jawabin mako-mako kan ayyukan korona da kwamitin shugaban kasa keyi a Najeriya

Idan ba a manta ba, jihar Kano ta yi fama da mace-macen mutane da dama, Malaman Jami’a, Sarakuna, manyan mutane da ‘yan jihar sun yi ta rasuwa a cikin watannin da suka wuce.

Sai dai sakamakon binciken da aka yi na farko ya nuna cewa da yawa sun rasu ne a dalilin fama da suka yi da zazzabin cizon sauro da Sankarau.

Amma kuma Sani Gwarzo, Kodinaton Kwamitin dakile yaduwar Coronavirus, na jihar Kano ya bayyana wa Cable cewa cutar Coronavirus ne ya kashe mutane a Kano.

” Saboda haka idan mutane zasu farka daga barcin da suke yi su farka domin nan da sati daya ko kwanaki sakamakon binciken zai fito kowa zai gani wa kansa.

Yanzu da aka samu sakamakon binciken da aka yi, mafi yawan wadanda suka mutu duk Korona ce ta kashe su sannan mafiyawan su sun zarce shekaru 65.

An samu rahoton irin wannan mace-mace a jihohin Jigawa, da Bauchi da akalla mutum 150 suka rasu cikin dan kankanin lokaci.

Tags: AbujaAminu KanoAsibitiHausaKanokoronaLabaraiNewsNutuwaPREMIUM TIMESSarakuna
Previous Post

An samu karin mutum 22 sun da suka kamu da Korona a jihar Osun

Next Post

Kotun ECOWAS ta umarci gwamnatin Najeriya ta biya sojoji 244 da aka kora dukkan hakkokin su

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Soldiers in the forest

Kotun ECOWAS ta umarci gwamnatin Najeriya ta biya sojoji 244 da aka kora dukkan hakkokin su

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Uba Sani ya yi sabbin nade-nade 27, ya nada Sani Liman shugaban ma’aikatan fadar gwamnati
  • SHUGABANCIN MAJALISAR DATTAWA: ‘A saka min wahalar da na yi wa APC, a ba ni shugabancin Majalisar Dattawa’ – Osita Izunaso
  • SHUGABANCIN MAJALISA: ‘Ba zan janye wa kowa ba, amma na ‘jone’ da guruf ɗin Abdul’aziz Yari’ – Orji Kalu
  • Kamfanin mai na kasa ya kara kudin litar mai daga N189 zuwa N537
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi ya nemi kotu ta ɗage sauraren shari’ar da ya maka Tinubu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.