JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

0

Wasu jami’o’i a kasar nan sun bayyana cewa duk dalinin da ya ci maki kasa da 180 kada ma ya nemi shiga wadannan makarantu.

Jami’a daya ta ce ita kam sai mutum ya samu maki 220 a jarabawar JAMB za su bashi gurbin karatu.

Wasu kuma biyu daga ciki sun sassauta zuwa maki 200 amma kuma. Sun ce ba za su dauki dalilin da bai samu maki kamar haka ba.

Akwai kuma jami’a daya da ta ce shi ya tsaya ne a 190 cif.

Ga jerin Jami’o’in

Jami’oin da ba za su dauki daliban da ba su ci maki 200

1) Pan- Atlantic university –210

2) Covenant university — 200

3) Obafemi Awolowo university – 200

4) University of Ibadan — 200

5) Seminary of All Saints ( Karkashin Jami’ar Benin)–200

6) University of Benin – 200

7) Bigard Memorial Seminary (Karkashin Jami’ar Ibadan) –200

8) University of Lagos –200

9) Immanuel College of Theology and Christian Education (Karkashin jami’ar Ibadan) — 200

10) St. Peter and Paul Seminary — 200

Jami’o’in da ba za su dauki dalibin da ya samu kasa da maki 190

11) Lagos State University —-190

Jami’o’in da ba za su dauki dalibin da ya samu kasa da maki 180

12) Nigerian Army University – 180

13) Ekiti State University —180

14) Afe Babalola University—180

15) Baptist College Of Theology ( Karkashin jami’ar Ambrose Alli Uni) – 180

16) Anchor University, Ayobo —180

17) Pamo University Of Medical Science—180

18) Redeemers University, Osun State – 180

19) Landmark University – 180

20) Alex Ekwueme Federal University – 180

21) University Of Ilorin, Ilorin – 180

22) University Of Jos – 180

23) Federal University – 180

24) University Of Abuja – 180

25) Bayero University—180

26) Ahmadu Bello University — 180

27) Augustine University —180

28) Rivers State University —180

29) Spiritan Int’l School Of Theology (Karkashin jami’ar Nsukka) –180

30) Adekunle Ajasin University –180

31) Imo State University –180

32) Nigerian Police Academy –180

33) Spiritan School Of Philosophy—180

34) University Of Port-Harcourt – 180

35) Ladoke Akintola University Of Technology –180

36) Claretian Institute Of Philosophy (Affl To Imo State University)—180

37) Nigerian Defence Academy, Kaduna, Kaduna –180

38) Benue State University –180

39) Seat Of Wisdom Seminary (Karkashin Jami’ar jihar Imo) –180

40) Ondo State University Of Science and Technology –180

41) Olabisi Onabanjo University –180

42) Federal University Of Agriculture, Abeokuta –180

43) Bayelsa Medical University –180

44) Federal University Of Technology, Imo state –180

45) Federal University Of Technology, Akure –180

46) University Of Nigeria Nsuka -180

47) Federal University Of Petroleum Resources –180

48) Ondo State University Of Medical Sciences —180

49) Abubakar Tafawa Balewa University—-180

50) University Of Uyo —180

51) Ambrose Alli University, Ekpoma, 180

Share.

game da Author