Obinna ‘MC Tagwaye’ Simon ya kware wajen kwaikawayon shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Idan ka saurare shi a radiyo za ka dauka shugaba Buhari ne ke magana.
Ya auri ‘yar diyar mai bai wa shugaban kasar shawara kan shirin kyautata rayuwar jama’a. Maryam Uwais.